Deprecated: __autoload() is deprecated, use spl_autoload_register() instead in /home/net25304/al-alawy.net/req_files/model/htmlpurifier-4.4.0/HTMLPurifier.autoload.php on line 17
Wacce hanya ce sabuwa da za a iya amfani da ita cikin shiriyar da matasa da suke karkacewa tafarkin shari’a
mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Wasu daga cikin tambayoyi

Wacce hanya ce sabuwa da za a iya amfani da ita cikin shiriyar da matasa da suke karkacewa tafarkin shari’a

Wacce hanya ce sabuwa da za a iya amfani da ita cikin shiriyar da matasa da suke karkacewa tafarkin shari’a
(Kamar misalin barin yin sallah da sauraren wake-waken sharholiya) sakamakon na rayu da su wani lokaci tare da su kuma munyi tarayya cikin raya wasu munasabobin addini...Allah ya saka muku da alheri

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Hanyoyin suna da yawan gaske sun kai adadin numfashin halittu, kai dai kayi kokari ka san gabar rauni da karfi cikin matasa wadanda kake rayuwa tare da su, da sanin hakan ne zaka samu damar kiransu zuwa tafarkin ubangijin ka da hikima da kyakkyawan wa’azi ka kuma yi jayayya da su da hanya da tafi kyawu

Allah ne abin neman taimako

Tarihi: [2018/9/29]     Ziyara: [538]

Tura tambaya