mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

na kasance mai aikata istibira'i har azumi ma ina aikatawa bayan ansha ruwa


Assalamu alaimum Mallam na kasance mai aikata istibira'i har azumi
ma ina aikatawa bayan ansha ruwa shin yaya azumina

 

                                 Assalamu alaimum Mallam na kasance mai aikata istibira'i har azumi

ma ina aikatawa bayan ansha ruwa shin yaya azumina

da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Salamu Alaikum

idan kana nufin (istimna'i) wasa da Azzakari don ji in dadi da fitar da maniyi to idna ka aikata kafin shan ruwa to azumin ya gurbace wajibi ka rama azumi ka kuma bayar da kaffara. amma idan kana nufin (istibra'i) wanda ake yi bayan gama bawali fitsari domin tabbatar da fitar fitsari daga mafitarsa to yin hakan mustahabbi ne.

Tarihi: [2019/9/5]     Ziyara: [684]

Tura tambaya