mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Menene hukuncin sallar matafiyi sannan menene hukuncin sallata idan na dawo gida ban yi sallah ba


Wasu lokutan na kanyin tafiya zuwa garin da yake kusa da garinmu wanda nisansa ya kai kusan kilo mita 40 wani lokacin akan yi kiran sallah ina wannan gari saboda haka menene hukuncin sallata idan na dawo gida banyi sallah ba


Wasu lokutan na kanyin tafiya zuwa garin da yake kusa da garinmu wanda nisansa ya kai kusan kilo mita 40 wani lokacin akan yi kiran sallah ina wannan gari saboda haka menene hukuncin sallata idan na dawo gida banyi sallah ba?

Allah ya datar daku.

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Duk inda ka samu kanka kayi sallar da take wajibi a kanka, idan ka kasance cikin hukuncin matafiyi to sai kayi kasaru, idan kuma kana gida sai ka cika sallarka.

Allah shine mafi sani.

Tarihi: [2019/2/7]     Ziyara: [559]

Tura tambaya