mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Wasu daga cikin tambayoyi

Aikata zunubi bai fitar da mumini daga imanin sa shin wannan riwaya ta inganta

Salamu Alaikum, manzon Allah (s.a.w) ya ambaci cewa: babu wani bawa da zi fadi ( la’ilaha illallahu) ya mutu a kan haka face sai ya shiga aljanna ko da kuwa yayi zina yayi sata, ko da kuda yayi zina yayi sata, ko da kuwa yayi zina yayi sata, lallai koda Abu Zarruy baya so, sannan an karbo daga gareshi (s.a.w) yace: babu wani zunubi da yake fitar da mumini daga imanin sa, kamar yanda babu aikin ihsani da yake fitar da kafiri daga kafirci, shin wannan riwaya ta inganta, idan ta kasance ingantacciya to me yasa ake samun wata riwayar take karo da ita da ma’anar ta ke bayyana cewa duk wanda ya aikata aiki kaza lallai za a cire imanin sa zai kuma dawwama a wuta , ta yaya zamu daidaita wadannan riawyoyi, muna neman Karin bayani daga Samahatus Assayid.

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Idan ya mutu kan tauhidi lallai shi tauhid kyakkyawan aiki da babu wani mummunan aiki da yake cutar da shi, ko da kuwa ma’abocin tauhidin yayi sata yayi zina sai dia cewa yayin da yake hallarar misalin wannan miyagun ayyuka ana cire  masa ruhin Imani amma da zai tuba ga Allah to zai dawo masa da shi.

Allah ne abin neman taimako.

Tarihi: [2019/5/25]     Ziyara: [541]

Tura tambaya