mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Wasu daga cikin tambayoyi

me ake nufi da Kaunaini

salamu Alaikum. Sayyid muna yawan jin ana fadin Kalmar Sayyidul kaunaini ga shugaba Almustafa (s.a.w) me ake nufi da hakan?

me ake nufi da Kaunaini

salamu Alaikum. Sayyid muna yawan jin ana fadin Kalmar Sayyidul kaunaini ga shugaba Almustafa (s.a.w) me ake nufi da hakan?

 Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Wannan ishara ce zuwa ga duniya da lahir, lallai manzon Allah (s.a.w) shugaban duniya da lahira ne kuma shugaban dukkanin halittu da kasantattu ne, da shi aka fara da kuma shi za a hattama, dukkanin godiya ta tabbata ga Allah mai rainon talikai. 

Tarihi: [2019/3/14]     Ziyara: [514]

Tura tambaya