mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Wasu daga cikin tambayoyi

sallah kan kujera

Shin wanda yake shan wahala cikin mikewa da zaunawa sakamakon ciwon gwiwa zai iya sallah a zaune kan kujera


Gaisuwa zuwa ga Assayid Adil-Alawi (h) ina fama da radadin gwiwowi lokacin da nake mikewa ko tsugunawa ina shan wahala, tambaya ta anan itace shin zan iya sallah kan kujera?

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Assalamu Alaikum warahmatullahi ta’ala wa barakatuhu.

Idan ciwon naka ya kai haddin larura ya halasta ka yi hakan, lallai iata larura tana halasta ababen da aka haramta  sai dai kuma tsuran radadi baya nufin cewa an kai ga haddin larura

Tarihi: [2019/5/28]     Ziyara: [498]

Tura tambaya