mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Menene Hukuncin Wanda Yashiga Da Waya Bayi Yanajin Wa'azi

Assalamu Alaikum Malam Tambayata Itace:
Menene Hukuncin Wanda
Yashiga Da Waya Bayi Yanajin Wa'azi. Ka Tashi Lafiya
         Assalamu Alaikum Malam Tambayata Itace: 

Menene Hukuncin Wanda
Yashiga Da Waya Bayi Yanajin Wa'azi. Ka Tashi Lafiya

da sunan Allah mai rahama mai jin kai
wa alaika salam.
idan ya babu niyyar wulakanta kur'anin babu matsala da laifi kan hakan.
a zahiri babu wani wulakanta kur'ani cikin hakan, sai dia idan kayi niyyar wulakantya shi da yin hakan.

Tarihi: [2019/6/19]     Ziyara: [561]

Tura tambaya