mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Shin ya halasta a baiwa bahashime kaffara

Assalamu Alaikum
Shin ya halasta wanda ba sharifi ya baiwa Sharifi kaffara.
dukkanin godiya ta tabbata ga ubangijin talikai.
Tsira da aminci ya kara tabbata ga Muhammad da iyalansa tsarkaka
Assalamu Alaikum
Shin ya halasta wanda ba sharifi ya baiwa Sharifi kaffara. 
dukkanin godiya ta tabbata ga ubangijin talikai. 
Tsira da aminci ya kara tabbata ga Muhammad da iyalansa tsarkaka
da sunan Allah Mai rahama Mai jin kai 
akwai sabani Malamai cikin mas'alar ka komawa wanda kake taklidi da shi, sai dai cewa mashahur sun tafi kan halascin bashi ita kaffata bata da hukuncin sadakar wajibi kamar misalin zakkar fidda kai bari dai idan ma ta kasance to zata zamana da hukuncin sadakar mustahabbi, haka ya halasta wanda ba sharifi ba ya baiwa sharifi. 
Allah ne masani
Tarihi: [2020/5/8]     Ziyara: [471]

Tura tambaya