mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Wasu daga cikin tambayoyi

Shin ya halasta in bar yin taklidi da Assayid Sistani in koma taklidi da Assayid Kamna’i

Salamu Alaikum, barka kadai, ina tambaya shinya halasta in dena taklidi da Assayid Sistani in koma zuwa ga Assayid Kamna’I, saboda ni ban iya tantace wane ne cikinsu A’alam wanda yafi ilimi ba, ina fatan samun amsa sabida ina fama da wahala wajen kaiwa ga gano wane ne A’alam.

Da sunan Allah Mai rahama Mai jin kai

Idan ya tabbata gareka cewa Assayid Kamna’I shine A’alam mafi sani daga Assayid Sistani wajibi ka koma gareshi bisa gini kan wajabcin yin taklidi da A’alam

Amma yaya zai tabbata to wannan wani abu en da aka yi bayaninsa cikin Risala ilimiyya , amma fama da wahala wannan ba zai zama uzuri da zai halasta maka rashin yin Taklidi da A’alam ba,

Allah ne masani

Tarihi: [2020/8/5]     Ziyara: [353]

Tura tambaya