mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Shin yana halasta ayi auren mutu’a idan shekaru sun kai 16

Shin yana halasta ayi auren mutu’a idan shekaru sun kai 16

Shin ya halasta idna nayi tafiya zuwa wata kasar daban?

Shin ya halasta idna nayi tafiya zuwa wata kasar daban?

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Idan dukkaninsu biyun sun cika shekarun balaga da nunar hankali da gangar jiki to ya halasta tareda cikar sharuddan aure daga sadaki da wasunsu kamar yanda akai bayani filla-filla cikin risalolin ibada  da litattafan fikihu
Tarihi: [2018/12/19]     Ziyara: [687]

Tura tambaya