b Yaya zan tsaftace zuciyata a cikin sallah
mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Yaya zan tsaftace zuciyata a cikin sallah

Salamu Alaikum
Ta kaka zan tsaftace zuciyata a cikin sallah

Salamu Alaikum

Ta kaka zan tsaftace zuciyata a cikin sallah

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Ka koma da karanta littafin (Al’adabul ma’anawiyya) na Assayid Komaini Allah yayi masa rahama, lallai zai amfaneka hakama littafai da suke bayanin Asrarun sallah da badininta.

Allah mai taimako

Tarihi: [2021/4/24]     Ziyara: [587]

Tura tambaya