mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Wasu daga cikin tambayoyi

Idan mukallafi yayi sallah kan lokaci ya kuma nesanci zunubai iya iyawarsa shin haka na nufin sallarsa ta karbu ko da kuwa yana ganin kansa mai zunubi da wasiwasi

Salamu Alaikum… ina bukatar Assayid yayi mini Karin bayani cikin wasu ishkaloli da nake dasu, idan Allah yayi mini taufiki cikin sallar farilla na sallaceta kuma bana ganin kaina ina aikata ba’arin zunubai bisa rayawata shin haka na nufin Kenan Allah ya karbi sallata, Shaidan yana ce mini idna rahama ta sauka kuma ka samu da cewa da lamari lallai Allah ya karbi sallarka??! Sannan akwai wasu hadisai da ke nuna cewa idan mutum bai aikata ayyukan sabo ba gwargwadon iyawarsa to za a karbi sallarsa, ni ina ganin na jarrabtu da aikata zunubai da wasiwasin Shaidan

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Ba shakka karbabbiyar sallar tana hana aikata alfasha da munkari, sannan alamar karbuwar sallah shine barin aikata zunubi baki dayansa bawai mutum ya bar aikata wasu zunubai ba ya aikata wasu bisa rayawarsa, sannan makiya na fari na bayyane shine Shaidan tsinanne lallai shi yana nan a madagata don datse hanya da batar da mutum da wasiwasinsa, hakika na ambaci ba’arin wasu bahasosi  cikin littafin  (Asshaidan aka dau’il Kur’an)  yana nan an sauke shi a sayit din Alawy.net, da kuma littafin (I’irif Aduwwaka Awwal) yana nan a Facebook sai ka koma da duba a can.

Tarihi: [2021/4/24]     Ziyara: [293]

Tura tambaya