mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Mene ne hukuncin sallar gaisuwa ga masallaci cikin mikatin Madina idan sallar Magariba da Isha suka zama wajibi

Salamu Alaikum
Mene ne hukuncin sallar gaisuwa ga masallaci cikin mikatin Madina idan sallar Magariba da Isha suka wajabta.

Salamu Alaikum

Mene ne hukuncin sallar gaisuwa ga masallaci cikin mikatin Madina idan sallar Magariba da Isha suka wajabta.

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Dukkanin masallaci matukar dai baka yi sallar wajibi ko ta msutahabbi ba cikinsa to mustahabbi ka yi sallah raka’a biyu gaisuwa ga masallaci, amma idan kayi sallar farilla cikinsa lallai sallar gaisuwa tana faduwa daga kanka.

Tarihi: [2021/4/26]     Ziyara: [478]

Tura tambaya