mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai Wajibi ya rama sallolin da bai yi ba a baya sannan dangane da azumin ramadan dole ya rama tare da bada kaffara musammam idan da gangan ne bai yi azumin ba bisa wani uzuri ba. Allah ne abin neman taimako.

Salamu Alaikum
Idan mutum bai yin sallah bai yin azumi bai karatun kur’ani har sai bayan da ya kai shekaru 52 sai ya fara yin sallah da azumi da karanta kur’ani, mene ne hukuncin wadancan shekaru da ya share a baya? Shin zai rama ko kuma muslunci yana goge abinda ya gabace shi
Ina godiya.

 

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Wajibi ya rama sallolin da bai yi ba a baya sannan dangane da azumin ramadan dole ya rama tare da bada kaffara musammam idan da gangan ne bai yi azumin ba bisa wani uzuri ba.

Allah ne abin neman taimako.

Tarihi: [2018/1/21]     Ziyara: [925]

Tura tambaya