mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Wasu daga cikin tambayoyi

Hukuncin rance tare da riba cikin ba’arin wasu kamfanonin layukan waya


Samahatus sayyid Adil-Alawi (d)
Salamu alaikum
Akwai wani tsari da kamfanonin waya suka samar shi ne tsarin rancen dinare dubu daya lokacin da kudin da kake amfani da shi kayi kira da tura sako ya kare, sai dai cewa bayan rantar dinare dubu idan suka tashi biya zasu turo dubu daya da dari daya da hamsin a matsayin dubu daya da aka ranta a baya, shin za a iya sanyawa wannan tsarinsu nasu cikin tsarin mu’amala ta fikuhun muslunci.
Allah ya saka muku da alheri.

 

Da sunan Allah mai rahama mai ji kai

Idan ya kasance asalin dawo asalin kudin tare da kari dari da hamsin 150 sannan kuma kai kasan da wannan kari a baya cikin kaddara tambaya to lallai wannan ya daga riba data haramta, lallai rance tare da kudin ruwa yana daga riba, amma idan babu yarjejeniyar kudin ruwa tsakaninku sai masu kamfani suka turo maka da kyauta lokacin da suka dawo maka da dinare dubu sai suka kara maka dinare 150 ya zama dinare 1150 ko fiye hakan ko kasa da hakan to wannan babu matsala cikinsa

 

Tarihi: [2017/12/26]     Ziyara: [743]

Tura tambaya