mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Wasu daga cikin tambayoyi

Ina son sanin matsayar Ahlus-sunna Wal-jama’a dangane da Sahabin Annabi wato Mu’awiyatu

Salamu Alaikum wa barakatuhu. Assayid muna muku fatan lafiya kwanciyar hankali, ina son sanin ra’ayin dangane da Mu’awiyatu Sarkin Muminai Allah ya kara masa yarda.

Salamu Alaikum wa barakatuhu. Assayid muna muku fatan lafiya kwanciyar hankali, ina son sanin ra’ayin dangane da Mu’awiyatu Sarkin Muminai Allah ya kara masa yarda.

 Da sunan Allah Mai rahama Mai jin kai

Sun sassaba cikinsa daga cikinsu misalign Wahabiyawa da Ibn Taimiyya sun kasance suna girmama Mu’awiyatu suna karbar kagaggun riwayoyinsa  sai dai Akasarin Ahlus-sunna Wal jama’a  suna inkrainsa akwai daga cikinsu wadanda suke la’antarsa sakamakon yayi tawaye ga Limamin zamaninsa ya kuma kasance yana zagin Aliyu (a.s) akn minbarori har tsawon shekaru tamanin har zuwa zamanin Umar Ibn Abdul-Aziz ya kafa kiyayya da gaba kan Ahlil-Baiti (a,s) tabbataccen abu ne ga dukkanin musulmi cewa soyayyar Ali Ibn Abu Dalib tsantsar Imani ne kuma kiyayyarsa Kafirci da munafunci ne. sannan munafukai da Kafirai suna can kasar wut, ranar lahira mutum yana tareda da abinda yake so idan ka kasance kana son Ali kuma shi yana daga Halifofin shiriya lallai za tasheka tareda shi idan kuma kuma Mu’awiya kake so wanda yake dan gidan wadanda akayi musu afuwa a fatahu Makka dan gidan Hindu mai cin hantar mutum lallai za a tasheka tareda shi (lallai mun shiryar da shi tafarki ko dai ya kasance mai godewa ko mai butulci).

Allah ne mai shiryarwa kuma shine mai taimako.

 

Tarihi: [2020/11/23]     Ziyara: [332]

Tura tambaya