mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Ta yaya mumini zai kare akidar sa daga karkata

Assalamu Alaikum
Ta yaya mumini zai kare akidar sa daga karkata

Assalamu Alaikum:

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Ta hanyar ingantaccen tunani da zama tara mutanen kirki nagargaru da yawan karanta kur’ani mai girma da yin sallolin nafilar dare:

(اجعل لساني بذكرك لهجاً وقلبي بحبك متيماً)

 (ya Allah ka sanya harshena ya zamanto mai zikiri da ambatonka ka sanya zuciya ta ta yi maraici da kaunar ka) da kuma tawassali da Salihai maza da mata da kauracewa cundanya tareda gurbatattu karkatattu cikin akida da kuma kauracewa gani da jin dukkanin abinda zai sanya maka shubuha da shakku cikin akidar gaskiya ingantacciya, daga karshe kuma ka lazimci zama da malamai ka kauracewa zama da jahilai da fasikai karkatattu, hakika tufa duk inda ta kai da kyawu da zakaka idan aka cudanya ta da gurbatacciyar tufa cikin gaggawa zata gurbace, to haka dabi’un mutum suke.

Allah ne abin neman taimako.

Tarihi: [2019/6/24]     Ziyara: [463]

Tura tambaya