Deprecated: __autoload() is deprecated, use spl_autoload_register() instead in /home/net25304/al-alawy.net/req_files/model/htmlpurifier-4.4.0/HTMLPurifier.autoload.php on line 17
Shin hiyali yana yin tasiri cikin sallah kan canja kaddara
mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Shin hiyali yana yin tasiri cikin sallah kan canja kaddara

Shin hiyali yana yin tasiri cikin sallah kan canja kaddarar mutum

Da sunaN Allah mai rahama mai jin kai

Ka sani Allah ya karfafe ka lallai shi ruhi yana zuciya da kunnuwa kamar yanda gangar jiki take da su, kunnen dama yana karbar ilhamomi daga ubangijin rahama ta hanyar Mala’iku, kamar yanda kunnen hagu yake karbar wasiwasi ta hanyar Shaidanu da Sarkin su Iblis, mutum lokacin sawwale-sawwale da halarto da tunani a kwakwalwa yak an halarto da kyawawa da idna sun kasance cikin tafarkin Allah haka kuma daga cikin su akwai munana idan sun kasance daga mika wuya ga Shaidan wannan duka da farko Kenan.

Amma na biyu: kyawawan niyyoyi da tunanunnuka suna da tasiri cikin kyawawan ayyuka kamar ibada kamar alwala lallai ita alwala tana baiwa mutum mumini karfin gwiwa mai kyawu, abinda kake hiyalin sa ko dai ya kasance da furucin ka na hiyali shi kuma hiyali ba ilimi bane ka yi baki yinka wajen ganin kayi motsinka kan gadar ilimi , ka kara da ilimi zaka karu da basira, da yardar Allah zaka gane sawwale-sawwale da tunani na ubangiji daga wand aba na sa ban a iblis

Tarihi: [2019/5/27]     Ziyara: [512]

Tura tambaya