mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Shin ya halasta Limami ya maimaita sallar idi zuwa kwanaki biyu ko kuma zai wadatu da idin da ya dace da fatawar Marja’insa da yake koma gareshi

Salamu Alaikum wa rahmatullahi wa barakatuhu… ni ina daga cikin daya daga Limaman cikin `daya daga Husainyiyoyi kuma har zuwa yanzu haka ina taklidi da Assayid Kuyi Allah ya tsarkake ruhinsa, amma fa yawancin masu bina salla suna taklidi ne da Assayid Sistani Allah ya wanzar da inuwarsa, da za mu kaddara cewa ranar idin karamar sallah shine ranar Talata kan fatawar Assayid Kuyi sai dai kuma cewa shi wajen Assayid Sistani sai ranar Laraba bisa abinda ya ginu kai na ilimi, wani da masu bina salla wanda yake daga masu Taklidi da Assayi Sistani ya nemi in jasu sallar idin ranar Laraba .
Shinya halasta in yi musu limancin sallar idin Ranar laraba tareda cewa ni na rigaya na sallah tun jiya Talata?

Da sunan Mai rahama Mai jin kai

Zaka yi aiki da taklifinka ne bawai da taklifin masu sallah a bayanka ba.

Allah ne masani.

Tarihi: [2020/8/2]     Ziyara: [340]

Tura tambaya