mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

RIWAYA DAGA HISHAM IBN HAKAM CIKIN LITTAFIN AL’IHTIJAJ

Salamu Alaikum, riwaya daga Hisham Ibn Hakam cikin littafin Al’ihtijaj wani Zindiki ya tambayi Imam Abu Abdullahi amincin Allah ya kara tabbata a gare shi: yaya Hurul Aini matar aljanna zata kasance cikin duk sanda mijinta ya zo matai ta budurwace? sai yace: lallai ita an halicce ta daga tsarki aibu zai zakke mata wani ciwo bai cudanya da jikinta wani bai keta raminta haila bata kazanta domin babu abinda yake jikinta sai magudanar fitsari.

Tambaya anan idan riwayar ta inganta idan matar aljanna ta kasance da wannan yanayi shin ana nufin mata Kenan babu banbanci da matan duniya da zasu shiga aljanna ko kuma mata dai a asali zasu kasance daidai da matan aljanna babu abinda ke garesu sai magudanar fitsari ko kuma dai gabban jiki garesu zasu wanzu daga ido da fuska da hannuwa da farji da duwawu da sauransu daga gabbai?

Shin namiji dukkanin gabansu zasu wanzu tun daga hannu da kafafuwa da zakarinsa da sauran gabbai?

Muna neman Karin bayani

Da sunan Allah mai Rahama mai jin kai

An ce kamar yanda yake a wurin Sadarul muta’allihin shi jiki a ranar lahira ba daidai yake da wannan jikin namu na gidan duniya ba, lallai shi yana dace da ruhin da take a lahira.

Allah ne masani.

Tarihi: [2019/11/12]     Ziyara: [587]

Tura tambaya