mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Shin annabi tsira da amincin Allah su kara tabbata gareshi ya kasance yana yiwa kansa sallama da salati?

Shin annabi tsira da amincin Allah su kara tabbata gareshi da iyalansa ya kasance bayan tahiyya yana fadin amincin Allah su tabbata gareka ya kai wannan annabi da rahamar Allah da albarkokinsa

..da sunan Allah mai rahama mai jin kai.

Kamar yadda muke fadi cikin sallarmu  aminacin Allah ya tabbata garemu da bayin Allah nagargaru haka ma annabi yana yiwa kansa sallama da annabta da rahama da albarkokin Allah, sai dai ishkali na nan cikin harafin kaful idab (harafin lamirin wanda kake magana da shi kai tsaye) sai dai cewa zai iya sauyata da harafin ya’ul mutakallim (lamirin da yake komawa mai magana)  kamar da cae ya kasance yana fadin (sallama gareni da rahamar Allah da albarkokinsa kamar yadda isa (as)  yake cewa aminci gareni ranar da aka haifeni)

Tarihi: [2017/6/1]     Ziyara: [874]

Tura tambaya