mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Wacce nasiha za ku yi ga dalibin addini da yake yin kasala a wani lokacin yana aikata haramun

Salam Alaikum. Samahatus Sayyid
Wacce nasiha ce za ku yi ga dalibin da wani lokaci yake kasala cikin sauke wajibai wani karon ma tana kai shi ga aikata haramun, sannan yana son ya gay a bar waccan haramun din da kuma samuwa dawwamuwa cikin sauke wajibai da aikata mustahabbi da nesantar makaruhi?

 

Salam Alaikum. Samahatus Sayyid

Wacce nasiha ce za ku yi ga dalibin da wani lokaci yake kasala cikin sauke wajibai wani karon ma tana kai shi ga aikata haramun, sannan yana son ya ga ya bar waccan haramun din da kuma samuwa dawwamuwa cikin sauke wajibai da aikata mustahabbi da nesantar makaruhi?

Da sunan Alllah mai rahama mai jin kai

Mamaki ga dalibin ilimin addini da yake aikata haramun ??! magani wannan matsala na kunshe cikin tsoran Allah da gujewa fushinsa da azabar wutarsa.

Tarihi: [2019/4/25]     Ziyara: [498]

Tura tambaya