mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Wasu daga cikin tambayoyi

Shin manzon Allah (s.a.w) yana da diya mace fiye da guda daya

Shin manzon Allah (s.a.w) yana da diya mace fiye da guda daya?
Madaukakin sarki yace:
(يَا أَيُّهَا النَّبِيُّ قُلْ لِأَزْوَاجِكَ وَبَنَاتِكَ وَنِسَاءِ الْمُؤْمِنِينَ يُدْنِينَ عَلَيْهِنَّ مِنْ....)
Ya kai annabi ka gayawa matanka da `ya`yanka da matan muminai su lullube kansu daga….
Wanne bayani ya zo cikin suratu ahzab wanda cikin ake Magana da annabi (as) da cewa da yayanka mata da sigar jam’i, shin ba za a iya kafa hujja da wannan aya mai albarka kan cewa annabi (s.a.w) yanada `ya`ya mata fiye da guda daya?

 

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Ta iya yiwuwa jam’in mata anan ya kasance bisa la’akari da siyakin mata sai ya kasance daga isti’imal din lugga, bawai yana zantar da abinda yake a hakika a waje ba da ake iya gani da ahr zai iya lazimta kaddara `ya`ya da yawa, sannan tareda kaddara hakan ma, lallai `ya`ya mata ma’anarsu ta gamo ta tattaro tsatso da agololi, bisa dogara da maganar wanda ya tafi kan cewa Zainab da Rukayya da Ummmu Kulsum suna daga agololin annabi (s.a.w) daga matarsa sayyada Khadija (as)


Tarihi: [2018/12/10]     Ziyara: [599]

Tura tambaya