mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Mene ne ra’ayin Akaramakallahu dangane da tsarin tafiyar Sayyid Kamalul Haidari?

Mene ne ra’ayin Akaramakallahu dangane da tsarin tafiyar Sayyid Kamalul Haidari?

Da sunan Allah mai rahama mai jin ƙai

Mutum ne wanda iliminsa yafi hankalinsa tuni girmansa ya faɗi daga idanun hauza da tsakankanin ma’abota ilimi cikin najaful Ashraf da birnin ƙum mai tsarki, babu tsimi babu dabara face da Allah madaukaki muna roƙawa kowa da kowa shiriya  da taufiki da damdagatar da kyakkyawan ƙarshe Amin.

Allah ne abin neman taimako
Tarihi: [2018/2/5]     Ziyara: [824]

Tura tambaya