mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Yadda auren mutu’a ke karewa

Assalamu alaikum
Bayan karewan lokacin auren shin mutum zai iya sabonta auren? Kuma idan lokacin auren ya karare kamar saki Kenan? Sannan kuma mutum zai iya auren mace guda daya fiye da sau uku?

Da sunan Allah me rahama me jin kai

Idan har auren mutu’a ne za a iya sabon ta shi fiye da dubu, kuma karewan lokaci ba yana nufin saki bane amma yana nufin rabuwa ne kuma hakan yakan janyo haramcin juna har sai an sake sabonta aure. Sannan ya halasta ga mace ko na miji a auren mutu’a su auri juna ko da sau dubu ne ko fiye da haka.

Tarihi: [2016/11/18]     Ziyara: [954]

Tura tambaya