mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

sujjada akan abun da bai halattaba

Menene hukunci yin sujjada akan abun da bai kamataba ayi sujjada akai?

Assalamu malaiku,

Shin yahalatta nayi salla a masallacin Annabi amma zanyi sujjada akan abun da baihalatta ayi sujjada akai ba?

Amsa,wanna matsalace wadda ake da sabani akanta ,to dolane ga mai tambayar da yamaida ita ga mujitahidin da yake takalidi da shi.Duk dayake wanna wana abune wanda ya halatta sabo da takiyya.Amma ihtiyadi shi ne yasake sallar sa.

Tarihi: [2015/9/1]     Ziyara: [1139]

Tura tambaya