b surorin mustahabbi a nafila
mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

surorin mustahabbi a nafila

Yazo a cikin riwaya cewa mustahabbi ne karanta surratul qadr da suratul ikhlas a cikin sallolin farilla,shin mustahabbi ne a nafila ma ko kuma akwai wasu surori na musamman dan nafila?

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Duk suran da ake karanta shi a sallan wajibi ana karanta shi a na nafila Kaman kuma babu sabani akan surorin qadr da ikhlas aakan kasancear su mustahabbi.

 

Tarihi: [2016/4/27]     Ziyara: [1174]

Tura tambaya