mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

WANE NE ALKADI TANNUKI MAWALLAFIN LITTAFIN (ALFARAJ BA’ADAL SHIDDA)

Salamu Alaikum
Tambaya ta farko: wanene Alkadi Tannuki wanda ya wallafa littafin (Alfaraj ba’adal Shidda) shin yana cikin malaman hadisan shi’a?
Tambaya ta biyu: na duba littafin sai na daga Manshurat din Shariful Radi ne kuma na ga an rubuta cewa an ciro Asalin littafin daga rubutun hannu da aka ajiye shi a dakin nazarin karatu da yake kasar Misra, shin dama littafin ya bace daga dakunan kula da litattafai tsahon shekara dubu?

Da sunan  Allah mai Rahama mai jin kai

Ban san mutumin da kake Magana dangane da shi ba kuma ban san littafin ma ba dole ne sai na koma na bibiye shin a dogon bincike wand ahakan zai daukar mini lokaci ina rokon Allah ya bani damar yin hakan a nan gaba.

Wurin Allah ake neman taimako.

Tarihi: [2019/10/19]     Ziyara: [416]

Tura tambaya