mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

MENENE MA’ANAR DUK WANDA YA FAHIMCI BARCINSA YA FAHIMCI LAHIRARSA

duk wanda ya san baccinsa ya san lahirarsa

 

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Jumla daga riwayoyi masu daraja sun zo cewa lallai bacci da’uwan mutuwa ne, duk wanda ya san bacci ya fahimce shi to ya san mutuwarsa ya kuma fahimceta ya kuma fahimci abinda yake bayan mutuwa daga tashin alkiyama, lallai shi bacci shi wata `yar karamar mutuwa ce kamar yanda yake `yar karamar lahira.

Tarihi: [2019/9/15]     Ziyara: [444]

Tura tambaya