mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

SHIN ZAMU GA ASSAYADA FATIMA (A.S) A CIKIN ALJANNA

Salamu Alaikum ranar kiyama zamu iya ganin Sayyada Fatima ko Sayyada Zainab amincin Allah ya kara tabbata a garesu ko wasunsu daga matayen gidan Annabta da tsarki mu gansu kan karagun gidan aljanu muna kallon juna ko kuma dai zamu hango su ne daga nesa-nesa ba zamu cudanya da suba.
Muna neman Karin bayani daga wurin Akaramakallahu

Da sunan Allah mai Rahama mai jin kai

Tabbas babu shakku ko kokwanto cikin hakan sai dai cewa hakan bai samuwa sai bayan cika sharuddansa, sharadin farko shine ka kasance daga `yan shi’arsu cikin akida da Aklak da Imani da aiki na kwarai kamar yanda ya zo cikin Du’a’u Nudba daga Manzon Allah tsira da amincin Allah su kara tabata a gareshi da iyalansa

 (يا علي أنت وشيعتك جيراني في الجنة)

Ya Ali kai da shi’anke zaku kasance makotana cikin aljanna

Duk wanda ya kasance makocin Manzon Allah tsira da amincin Allah su kara tabbata a gareshi da iyalansa da sannu zai diyan Manzon Allah (s.a.w) farin ciki ya tabbata ga wanda yayi Imani ya kuma yi aiki nagari,

Ubangiji shine wurin neman taimako.
Tarihi: [2019/12/4]     Ziyara: [499]

Tura tambaya