mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

RASHIN SAMUN DACEWA A RAYUWAR DUNIYA

Assalamu alaikum.
Ni bana samun dacewa a rayuwata ta duniya duk sanda nayi motsi samsam ban samu dacewa sai inta asarar dukiyata cikin sauri babu albarka cikin dukiyata, ni ina jin cewa mutane sun sanya mini ido kan harkokina.

 

DA SUNAN ALLAH MAI RAHAMA MAI JIN KAI

Kayi watsi da wurgi wannan tunani da kake ka cire damuwa daga cikin zuciyarka ka dogara da Allah kayi tawassali da shi da manzonsa(s.a.w) da ahlul baiti(as) ka dinga yawaita karanta kur’ani lalle shi kur’ani waraka ga muminai maz da mat aka lazimci karanta suratul falaki da nasi safe da yamma musammam bayan ta shi daga bacci.

Allah shine abin neman taimako
Tarihi: [2017/4/9]     Ziyara: [894]

Tura tambaya