mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Shin dua faraj (الهی عظم البلاء) yana da isanadi mai inganci?

Salamu alaikum
Shin dua faraj (الهی عظم البلاء) yana da isanadi mai inganci? Wasu suna cewa akwai guluwi a cikin adduan saboda anan cewa (یا محمد یا علی، یا علی یا محمد اکفیانی).

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Sheikh qummi ya kawo a cikin mafatihul jinan cewa baza a iya kiran shi da da’ifi bah sabo da yawan amfani da akeyi da shi,sabo da haka ya inganta ayi wannan adua

Kuma wannan jumla na YA MUHAMMAD YA ALI……….. yana nuni zuwa ga tauhidi ne, domin Karin baya ni akan haka za a iya duba littafi mai suna sahamul سهام في نحر
Tarihi: [2016/5/2]     Ziyara: [1006]

Tura tambaya