mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Wasu daga cikin tambayoyi

Mene ne dokoki amfani da ka’idar (Attasamuhu) cikin lamurran Akida

Muna da bahasin cikin rubutar Risala (project) din kammala masters degree, da Allah idan zai yiwu ku dan taimaka mana da takaitaccen bayani , da kuma kara mana da ambaton Masadir da maraji da zamu koma zuwa garesu.
Allah ya saka muku da alheri.

Da sunan Allah Mai rahama Mai jin kai

Doka ta farko shine ka’idar kada ta kasance tana cutar da Asalan Akida kamar misalin tauhidi,Annabta, Imamanci, siffofin ubangiji, sannan daga cikinsu akwai adalcin ubangiji, muna nufin mummunar akidar nan da take wurin batattu daga akidojinsu kamar yanda yake wurin Yahudawa da Nasara da Munafukai da wanda suke kan tsarinsu, domin Karin bayani kana iya komawa ka duba rubuce-rubucen Shaik Subhani (d.z)

Allah ne abin neman taimako.

Tarihi: [2020/6/11]     Ziyara: [416]

Tura tambaya