b ku taimaka mana da wani sirri da kuka jarraba
mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

ku taimaka mana da wani sirri da kuka jarraba

ku taimaka mana da wani sirri da kuka jarraba shi kan samun saukin biyan bukata

a baya na aiko muku da sako sai dai cewa kuma ban samu amsa ba, amma yanzu zan maimaita tambaya ga Samahatus Sayyid ku ma ina rokon Allah ya kara baku kariya.

21Shin zai yiwu ku sanar da ni wani wuridi da zai amfanar da ni cikin samun dacewa domin samun ilimin Hauza

2-ina son ku taimaka ku gaya mini wani sirri da kuka jarraba shi cikin samun saukakar al’amura da samun biyan bukata.

Allah ya baku kariyarsa ya amfanar daku garemu daga failolinku.

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

 Gabanin fara mudala’a ka karanta wannan addu’ar :

 (اللهم اخرجني من الظلمات الوهم واکرمني بنور الفهم اللهم افتح علینا ابواب رحمتک وانشر علینا خزائن علومک برحمتک یا ارحم الراحمین)

Ya Allah ka fitar dani daga duhhan wahami ka karramani da hasken fahimta ya Allah ka bude mini kofofin rahamar k aka yada taskokin ilimummukan ka kanmu don rahamarka ya mafi jin kan masu jin kai.

Hakama ka karanta wannan addu’a:

(اللهم ارزقني فهم النبیین وحفظ المرسلین وایهام الملائکة المقربین برحمتک یا اارحم الراحمین)

Ya Allah lka azurtani fahimtar annabawa da kariyar manzanni da ilhamar Mala’iku makusanta da rahamarka ya nmafi jin kan masu jin kai.

Sannan ka rungumi yin sallar neman arziki, kana iya duba sayit dinmu akwai ta mun sauke.

Tarihi: [2019/5/14]     Ziyara: [543]

Tura tambaya