mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

WANE NE ALKADI TANNUKI MAWALLAFIN LITTAFIN (ALFARAJ BA’ADAL SHIDDA)


Salamu Alaikum
Tambaya ta farko: wanene Alkadi Tannuki wanda ya wallafa littafin (Alfaraj ba’adal Shidda) shin yana cikin malaman hadisan shi’a?
Tambaya ta biyu: na duba littafin sai na daga Manshurat din Shariful Radi ne kuma na ga an rubuta cewa an ciro Asalin littafin daga rubutun hannu da aka ajiye shi a dakin nazarin karatu da yake kasar Misra, shin dama littafin ya bace daga dakunan kula da litattafai tsahon shekara dubu?
... Ganin amsa

Wane ne Abu Hamza Assumali

Menene ainahin sunan Abu Hamza Assumali? ... Ganin amsa

Muna bukatar Karin bayani kan karya kashin awagar Zahara

Salamu Alaikum- Sayyid muna bukatar kuyi mana Karin bayani kan karya kashin awagar Zahara domin Sayyid Kamalul Haidari yana cewa wai Sayyid Ku’I bai yarda maganar karya kashin Zahara. Shin wannan Magana ta inganta ... Ganin amsa

Mene ne ingancin maganar cewa matayen Imam Husaini (a.s) sun cire hijabi bayan kisansa

Salam Aaikum.
Ina neman Amsa daga hallararku kan tambayoyina shine cewa ya zo cikin ba’arin litattafan shi’a alal misali cikin littafin Irshad na Shaik Mufid da littafin Muntahal Amal na Shaik Abbas Qummi cewa an kwabewa matan Imam Husaini (a.s) Hijabi bayan shahadarsa, sannan shin ya inganta cewa gashinsu ya bayyana a fili??
Allah ya saka muku da alheri ya kuma tsawaita rayuwarku albarkacin Husaini shahidi (a.s)
... Ganin amsa

Shin ya halasta mu kira Abul Fadlul Abbas da dan Fatima a.s

Shin zamu iya la’akari da Abbas bn Ali ibn Abu Dalib da cewa shi dan manzon Allah (s.a.w) sakamakon Fatima Zahara (a.s) tana daukar Abbas (a.s) matsayin danta kuma Imam Ali (a.s) matsayin babansa.

... Ganin amsa

Wasu daga cikin tambayoyi

Tura tambaya