mauro,i daban-daban
Taambayoyin karshe
Wasu daga cikin tambayoyi
Tambayoyin da akafi karantawa
Matsalar Rashin ci gaba da karatu
Assalamu alaikum
Ni dalibine dan iraqi ina zaune a kasar Birtaniya domin neman ilimi, nakan samu wasu matsaloli akan karatuna sabida rashin kwarewa a kan yaren su amma jami’ar tana bukatar dalibi me kwazo kuma wanda ya iya yaren su da kyau bangaren magana da kuma rubutu da shi, saboda rashin kwarewa na yasa nake samun wasu matsololi akan karatuna, hakan yajanyo ba samu raguwar alaqa akan karatun saboda fargaban faduwa, saboda haka ina bukatar taimako a wurin ku, ku taimaka min da darajar da Allah ya baku ku bani wani addu’a da zai taimake ni na sami sauki a akan karatuna.
... Ganin amsa

Me ke janyo rushewar aiki
Na hadu da bala’I ne na rushewar aiki ba tare da wani dalili ba, kuma ina bukatar kumin nasiha kan aikin da yafi dace nayi domin taimakawa muminai? ...
Ganin amsa
Kuka don tsoron Allah
Assalamu alaikum
Wani lokacin na kan ji ciwo a duk sa’in da nake karanta addu’a amma bana jin tsorn Allah a tattare da ni ko kuma bana jin zuciya ta tayi rauni kasantuwa na a gaban Allah, wannan hali da nake ciki yana damina sosai, ko malam na da wani shawara?

Wanda suka gama makaranta amma basu samu aiki ba da kuma abin da yafi dacewa suyi
Assalamu alaikum
Ni saurayi ne dan shekara ishirin da… Alhamdu lillah na kamala karatuna nag aba da sakandare amma sai na samu matsala tsakanin aikina da kuma rayuwa ta na rasa wanne ne yafi dacewa na zaba, akwai cibiyoyin aiki da suka nemeni amma na kasa tsai da magana daya har ya jawo na kai shekara uku da gama karatuna amma ba maganar aiki, ko akwai wata hanya wacce zata taimaka min wurin samun daman zabi?

Abin da ke haifar da kasala wurin ibada
Assalamu alaikum ya sayyid da fatan kuna cikin koshin lafiya
Tambaya ta ta farko itace: me ke janyo nauyin ibadah ko wacce hanyace wanda zata taimaka mana wurin kawar da nauyin ibadah?
Tambaya ta biyu kuma itace: yaya mutum zai sami soyayya ga Allah wanda tafi son da ke wa dan adam
... Ganin amsa
Tambaya ta ta farko itace: me ke janyo nauyin ibadah ko wacce hanyace wanda zata taimaka mana wurin kawar da nauyin ibadah?
Tambaya ta biyu kuma itace: yaya mutum zai sami soyayya ga Allah wanda tafi son da ke wa dan adam
... Ganin amsa
Wasu daga cikin tambayoyi
- Hukunce-hukunce » Mene ne hukuncin yiwa mace auren dole
- Hanyar tsarkake zuciya » Bani da Malami ina kuma gashi ina son in yi suluki cikin hanyar irfani na bincika sosai amma ban samu abin da zai taimakani zuwa ga wusuli ba
- Aqa'id » Meye nazarin malaman sunna akan ayar mawaddah?
- Hukunce-hukunce » Yana halasta mutum ya tafi jihadi ba tare da izinin Mahaifansa ba
- Hukunce-hukunce » Idda ga matar mutu'a
- Aqa'id » SHIN ZAMU GA ASSAYADA FATIMA (A.S) A CIKIN ALJANNA
- Hukunce-hukunce » mainene hukuncin yin auran Mut’a da mace mai yin zina
- Hukunce-hukunce » Mene ne hukuncin aske gemu?
- Hanyar tsarkake zuciya » Mene ne sabubban rashin amsa addu’a?
- Hukunce-hukunce » Akwai taruka da akeyi a tsakanin ‘yan uwa kuma ana haduwa ne mata da maza,to ni macace mai kokarin sa hijabi shin zan iya zuwa irin wanna tarukan
- Hukunce-hukunce daban-daban » DA WADANNAN LITATTAFAI KUKE MANA NASIHAR KARANTAWA
- Hanyar tsarkake zuciya » Wadanne ayyuka ne suke kawo albarka
- Aqa'id » Shin isma da debe tsammani suna haduwa a wurin Annabawa
- Hukunce-hukunce » Satar kudin gwaamnati
- Hanyar tsarkake zuciya » Koda yaushe ina cikin kunci
Tambayoyin da akafi karantawa
- Hukunce-hukunce » Hukuncin istimna’i (yin wasa da al’aura) lokacin larura ga mata
- Hukunce-hukunce » Wadannan abubuwa ne ke zama alamun balaga ga `ya mace da namiji?
- Hadisi da Qur'an » ?menene fasarar suratul kausar
- Hukunce-hukunce daban-daban » Shin akwai wasu aiyuka da wuridi da mutum zaiyi domin samun aiki ko
- Hukunce-hukunce daban-daban » na fake da Allah da yawan istigfari da addu’o’i na kuma yi sallar neman arziki sai dai cewa abin bakin cikin tare da haka ban iya cimma muradina ba
- Hukunce-hukunce » Shin ya halasta mace ta hana mijinta ya sadu da ita a matsayin sa na wanda baya ruko da addini?
- Hanyar tsarkake zuciya » Shin akwai wani zikiri ko wani aiki da zai mini maganin yawan ciwon damuwa
- Hukunce-hukunce » MAI BARIN SALLAH
- Hukunce-hukunce » Wasiwasi kan alwala da wanka da kuma sallah
- Hukunce-hukunce daban-daban » Aslm Menene ma'anar Buriji
- Hanyar tsarkake zuciya » Naso neman Karin bayani daga gareka kan azkar wanda kayi ishararsu cikin littafin ulumul garbiyya
- Hukunce-hukunce daban-daban » Addu’ar gane barawo
- Aqa'id » MENENE ILLA CIKIN AUREN ALI DA FATIMA (AS) SHIN UMARNIN UBANGIJI NE
- Hanyar tsarkake zuciya » Gwajajjiyar addu’a da aka gwada domin samun daukar ciki da samun zuriya.
- Hukunce-hukunce daban-daban » Tambaya atakaice: ni da matata munyi jima'I muna dauke da azumi saboda haka menene hukuncin mu?.