mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Mutumin da baya sallah

Mutumin da baya yin sallah matsalolin na gangarowa kansa daga kowanne tudu da kowanne gangara sia yake cewa wai sa idanun mutane ne da hassadarsu ya haifar masa da matsaloli tareda cewa ya mallaki komai yana da mata yana da `ya`ya yana da aikin yi sai dai amma tareda haka baya yin sallah
A ra’ayinku wannan matsala ta sashin ta samu ne sakamakon sa idanun mutane da hassada kamar yanda yake fada ko kuma dai sakamakon baya yin sallah.
Muna godiya.
... Ganin amsa

Allah ya jarrabe ni da yawan gaggawa cikin kowanne abu

Salamu Alaikum wa rahamatullahi
Hakika ni mutum da nake da gaggawa cikin na gaji wannan al’ada daga iyayena babana da babata, ina fatan Akaramakallahu Assayid Adil-Alawi zai nusantar da ni zuwa ga hanyar kubuta daga wannan ciwo
... Ganin amsa

Barin karatun Hauza

Salamu Alaikum
A baya na kasance na shagaltu da bege da dokin garan lokacin da za a bude kofar yin rijistar shiga Hauza sai dia kuma lokacin da aka bude naje na yi rijista na fara karatu zuwa wani lokaci, kwatsam sai na gajiya na kasa cigaba da karatu a Hauza sakamakon yanayin da na samu kaina a rayuwa kuma dangina ba zasu cigaba da daukar nauyina ba dole na koma kan aikin da na bari a baya na fita dgaa Hauza.]
Tambaya ta anan shine shin wannan abinda yana daga aikin Shaidan?

Da wane adadi daga zikiri ake dacewa da tasirin sunan Allah

Salamu Alaikum.
Da Allah da wane adadi ne ake samun dacewa da tasirin sunan Allah (Malikul Mulki Zul jalali wal Ikram) ?
Allah ya muku albarka ya amfanar da mutane da iliminku
Salamu Alaikum.
... Ganin amsa

Wasu daga cikin tambayoyi

Tura tambaya