sababun labare
- Labarai » Laccar Assayid Adil-Alawi kai tsaye cikin dandali sadar da zumunci na Instagram
- Labarai » Muhadarorin Samahatus Assayid Adil-Alawi cikin watan Ramadan Mai albarka a shekara ta 1442 hijiri
- Labarai » Allah ya farantawa kwanakinmu da naku, muna farin cikin nuna murna da farin ciki ga al’umma musulmi shi’a da sunna kan haihuwar Imam Mahadi
- Labarai » MUNA TAYA KU MURNAR TUNAWA DA RANAR HAIHUWAR IMAM HUSAINI A.S
- Labarai » Allah ya faranta kwanakinku da namu cikin tunawa da ranar da aka aiko da Annabi
- Labarai » Allah ya girmama ladanku da namu bisa tunawa da shahadar kofar samun biyan bukatu Imam Musa Alkazim (A.S)
- Labarai » muna taya gurguzun al’ummar musulmi murnar zagayiwar ranar haihuwar Sarkin Muminai Aliyu BN Abu Talib amincin Allah ya tabbata a gareshi
- Labarai » Allah ya girmama ladanku da namu bisa shahada wafatin Assayida Zainab diyar Sarkin Muminai amincin Allah ya tabbata a gareshi
- Labarai » Muna taya ku murna da farin ciki da haihuwar Imam Muhammad Jawad amincin Allah ya tabbata a gareshi.
- Labarai » Sabon littafi mai suna (Ruhul Inaba fi Tafsiril Du’a Sari’ul Ijaba) wallafar Samahatus Assayid Adil-Alawi
- Labarai » Ubangiji ya faranta kwanakinku bisa zagayowar ranar haihu war Assayada Fatima Zahara amincin Allah ya tabbata a gareta
- Labarai » Munasabar tunawa da nasarar juyin juya halin muslunci a cikin Iran
- Labarai » Cikin taimakon Allah da talalfinsa Assayid Adil ya fara bada bahasul Karijul Usuli cikin sabuwar Daura a shekara ta 1442 hijiriya
- Labarai » Shahadar Fatima Azzahra A.S
- Labarai » Lokutan shiryye-shiryen Aklak da Akidu na Samahatus Assayid Adil-Alawi da zai kasance a tashar Alkausar ta tauraron `dan Adam
Labarun da ba tsammani
- Labarai » Taron cibiyoyi masu da kula ziyarar arba’in
- munasabobi » Dan takaitaccen Karin haske kan zamanin Imam Alkazim (as)
- Labarai » Godiya ga dukkanin wanda yayi tarayya cikin zaman makoki na shekara-shekara karo na 36 dangane da tunawa da wafatin Allah ya jikan rai Ayatullah Sayyid Ali Alawi.
- Labarai » Makalar Hubbun Nisa’i fi Hadisun Nabawi ta fito- tare da Alkamalin Assayid Adil-Alawi
- Labarai » Muna taya ku murna da farin ciki da haihuwar Imam Muhammad Jawad amincin Allah ya tabbata a gareshi.
- Labarai » Muna ta’aziyya ga daukacin al’ummar musulmi kan shahadar imam Muhammad bakir amincin Allah ya tabbata gareshi
- Labarai » Asalamu alaikum na kasance mai yawan sha’awa
- Labarai » Sayyid Adil Alawi ya halarci wurin karatun Al’qurani
- Labarai » Ubangiji ya azurta kwanakinku cikin tunawa da ranar da aka aiko annabi(s.a.w)
- Labarai » RANAR IMAMANCIN SAHIBUL-ASRI WAZ-ZAMAN A.S
- Labarai » Bikin zaman makokin na kwanaki goma daga watan Muharram mai alfarma shekara ta 1440 hijri don juyayin shahadar Imam Husaini (as)
- Labarai » Muna taya daukacin al’ummar musulmi murnar haihuwar imam mai tausayi sarki aliyu ibn musa arrida amincin Allah ya tabbata gare shi
- Labarai » JARIDAR SAUTUL KAZIMAINI MAI FITOWA WATA-WATA ADADI NA 225-226 WANNAN KARAM MA TA KARA FITOWA
- munasabobi » Allah ya girmama ladanku da namu da tunawa da shahadar Imam
- Labarai » Jaridar sautin kazimaini ta fito dga 216-217 watannin rajab –sha’aban sheakara ta 1438 nisan/1yar/harizan 2017
Labarai wanda akafi karantawa
- munasabobi » Ma'asumiyya Haura'u Zainab amincin Allah ya kara tabbata gare ta tare da Alkamin-samahatus sayyid Adil Alawi
- Labarai » Imam mahadi(af) da tsawon rayuwa a binciken sabuwar mahanga-tareda alkalamin sayyid adil alawi
- Sanarwa » Bude Bajakoli na litatafai na duniya karo na bakwai
- Labarai » juyayin wafatin sayyida zainab Alkubra
- Labarai » Muna taya daukacin al’ummar musulmi murnar haihuwar imam mai tausayi sarki aliyu ibn musa arrida amincin Allah ya tabbata gare shi
- Labarai » Litatafan da aka buga
- Labarai » Sirri daga sirrikan manzon Allah tsira da amicin Allah su kara tabbata gare shi da iyalansa-tare da alkalamin samahatus sayyid Adil-Alawi (dz)
- munasabobi » Soyayyar Husaini (as)ta haukatar da ni
- Labarai » Sayyid Adil Alawi ya halarci wurin karatun Al’qurani
- Labarai » SIRRIN RANAR ASHURA
- Labarai » jan hankali ko fadakarwa ga masu wa'azi
- Labarai » Sakon ta'aziyya
- Labarai » An wallafa mujallar kazimain me lamba 204/205 na watan rajab da shaaban na shekaran 1437H wanda yayi dai dai da shekaran 2016
- Lacca » Fatima zahara madubin kyawun Allah girmansa ya girmama
- Labarai » Sakon ta'aziyya
Allah ya farantawa kwanakinmu da naku, muna farin cikin nuna murna da farin ciki ga al’umma musulmi shi’a da sunna kan haihuwar Imam Mahadi mai ceton dukkanin al’umma da tseratar da ita Bakiyatullahi A’azam Sahibul Asri waz Zaman Allah ya gaggauta bayyanarsa, ya kuma sanya mu daga cikin mataimakansa da `yan shi’arsa.
Imam Mahadi (A.F) yace:
"یَابْنَ الْمَهْزِیارِ! لَوْلاَ اسْتِغْفارُ بَعْضِکُمْ لِبَعْض، لَهَلَکَ مَنْ عَلَیْها، الاّ خَواصَّ الشّیعَهِ الَّتی تَشْبَهُ اقْوالُهُمْ افْعالَهُمْ".
(مستدرک ج 5، ص 247، ح 5795)
Ya d”an Mahzayar ! bada ban istigfarin sashenku ga sashe ba da dukkanin wadanda suke kan doranb kasa sun halaka face kebantattun shi’a wadanda zantukansu suke kamanceceniya da ayyukansu.
Littafin Mustadaraku Wasa’ilil Shi’a J 5 sh 247 hadisin mai lamba 5795.