sababun labare
- Labarai » Laccar Assayid Adil-Alawi kai tsaye cikin dandali sadar da zumunci na Instagram
- Labarai » Muhadarorin Samahatus Assayid Adil-Alawi cikin watan Ramadan Mai albarka a shekara ta 1442 hijiri
- Labarai » Allah ya farantawa kwanakinmu da naku, muna farin cikin nuna murna da farin ciki ga al’umma musulmi shi’a da sunna kan haihuwar Imam Mahadi
- Labarai » MUNA TAYA KU MURNAR TUNAWA DA RANAR HAIHUWAR IMAM HUSAINI A.S
- Labarai » Allah ya faranta kwanakinku da namu cikin tunawa da ranar da aka aiko da Annabi
- Labarai » Allah ya girmama ladanku da namu bisa tunawa da shahadar kofar samun biyan bukatu Imam Musa Alkazim (A.S)
- Labarai » muna taya gurguzun al’ummar musulmi murnar zagayiwar ranar haihuwar Sarkin Muminai Aliyu BN Abu Talib amincin Allah ya tabbata a gareshi
- Labarai » Allah ya girmama ladanku da namu bisa shahada wafatin Assayida Zainab diyar Sarkin Muminai amincin Allah ya tabbata a gareshi
- Labarai » Muna taya ku murna da farin ciki da haihuwar Imam Muhammad Jawad amincin Allah ya tabbata a gareshi.
- Labarai » Sabon littafi mai suna (Ruhul Inaba fi Tafsiril Du’a Sari’ul Ijaba) wallafar Samahatus Assayid Adil-Alawi
- Labarai » Ubangiji ya faranta kwanakinku bisa zagayowar ranar haihu war Assayada Fatima Zahara amincin Allah ya tabbata a gareta
- Labarai » Munasabar tunawa da nasarar juyin juya halin muslunci a cikin Iran
- Labarai » Cikin taimakon Allah da talalfinsa Assayid Adil ya fara bada bahasul Karijul Usuli cikin sabuwar Daura a shekara ta 1442 hijiriya
- Labarai » Shahadar Fatima Azzahra A.S
- Labarai » Lokutan shiryye-shiryen Aklak da Akidu na Samahatus Assayid Adil-Alawi da zai kasance a tashar Alkausar ta tauraron `dan Adam
Labarun da ba tsammani
- munasabobi » Muna daukaka mafi daukakar ayoyin taya murna da farin ciki zuwa ga mukamin manzon Allah (s.a.w) da Ahlin gidansa tsarkaka aminicin Allah ya kara tabbata a gare su baki dayansu dangane da munasabar mauludin imam Bakir (as)
- Labarai » Tafiyar da Sayyid yayi domin ziyarar imamu Rida
- Labarai » Muhadarar Samahatus Sayyid Adil-Alawi cikin hubbaren Sayyada Ma’asuma dangane da munasabar haihuwar Imam Mahadi amincin Allah ya tabbata gare shi
- Labarai » AN KAMMALA RAYA DARARE UKU NA TUNAWA DA WAFATIN ALLAH YA JIKAN RAI AYATULLAH SAYYID ALI IN HUSAINI ALAWI
- Labarai » Labaran silsilar darussam akhlak na samahatus sayyid adil alawi a wanda zai kasance a jami’ar ahlil-baiti amincin Allah ya tabbata garesu.
- Labarai » Lokutan shiryye-shiryen Aklak da Akidu na Samahatus Assayid Adil-Alawi da zai kasance a tashar Alkausar ta tauraron `dan Adam
- munasabobi » Dan takaitaccen Karin haske kan zamanin Imam Alkazim (as)
- Labarai » Kungiyar assaklaini mai ya`da sakafa ta daliban kasar gini da suke zaune a jamhuriyar muslunci ta iran sun kai ziyarar sadar da zumunci ga ayatollah samahatus-sayyid adil alawi (d’z)
- Labarai » watsa laccar Assayid Adil-Alawi kai tsaye daga tashar Alma'aref
- munasabobi » Muna yiwa sahibuz- zaman ta’aziyar shahadar kakansa imamul Aliyu Alhadi amincin Allah ya kara tabbata gareshi
- Labarai » Watsa muhadarar Sayyid Adil-Alawi kai tsaye daga tashar Al’ahwaz
- Labarai » Mu’assasar warisul Anbiya’i ta tarbi Samahatus Sayyid Adil-Alawi (h)
- Labarai » BAYANI KAN MUNASABAR ZAGAYOWAR WATAN MUHARRAHAM SHEKARA 1441 H KASHI NA (2)
- Labarai » Cikin taimakon Allah da talalfinsa Assayid Adil ya fara bada bahasul Karijul Usuli cikin sabuwar Daura a shekara ta 1442 hijiriya
- munasabobi » ALLAH YA AZURTAKU DA FARIN CIKI DA ZAGAYOWAR BABBAN IDI IDUL GADEER
Labarai wanda akafi karantawa
- munasabobi » Ma'asumiyya Haura'u Zainab amincin Allah ya kara tabbata gare ta tare da Alkamin-samahatus sayyid Adil Alawi
- Labarai » Imam mahadi(af) da tsawon rayuwa a binciken sabuwar mahanga-tareda alkalamin sayyid adil alawi
- Sanarwa » Bude Bajakoli na litatafai na duniya karo na bakwai
- Labarai » Litatafan da aka buga
- Labarai » Muna taya daukacin al’ummar musulmi murnar haihuwar imam mai tausayi sarki aliyu ibn musa arrida amincin Allah ya tabbata gare shi
- Labarai » juyayin wafatin sayyida zainab Alkubra
- Labarai » Sirri daga sirrikan manzon Allah tsira da amicin Allah su kara tabbata gare shi da iyalansa-tare da alkalamin samahatus sayyid Adil-Alawi (dz)
- munasabobi » Soyayyar Husaini (as)ta haukatar da ni
- Labarai » Sayyid Adil Alawi ya halarci wurin karatun Al’qurani
- Labarai » jan hankali ko fadakarwa ga masu wa'azi
- Labarai » SIRRIN RANAR ASHURA
- Labarai » Sakon ta'aziyya
- Labarai » An wallafa mujallar kazimain me lamba 204/205 na watan rajab da shaaban na shekaran 1437H wanda yayi dai dai da shekaran 2016
- Lacca » Fatima zahara madubin kyawun Allah girmansa ya girmama
- Labarai » Ubangiji ya gwabunta ladanmu da naku da tunawa da ranar shahadar kofar biyan bukatu imam musa alkazim(as).
Allah ya girmama ladanku da namu bisa tunawa da shahadar kofar samun biyan bukatu Imam Musa Alkazim (A.S)
Imam Musa bn Jafar Alkazim amincin Allah ya tabbata gareshi yace:
«ما مِنْ بَلاء یَنْزِلُ عَلى عَبْد مُؤْمِن فَیُلْهِمُهُ اللّهُ عَزَّ وَ جَلَّ الدُّعاءَ إِلاّ کانَ کَشْفُ ذلِکَ الْبَلاءِ وَشیکاً، وَ ما مِنْ بَلاء یَنْزِلُ عَلى عَبْد مُؤْمِن فَیُمْسِکُ عَنِ الدُّعاءِ إلاّ کانَ ذلِکَ الْبَلاءُ طَویلاً، فَإذا نَزَلَ الْبَلاءُ فَعَلَیْکُمْ بِالدُّعاءِ وَ التَّضَرُّعِ إلَى اللّهِ عَزَّ وَ جَلَّ.» (اصول کافی: ج ۲، ص ۴۷۱)
Babu wani bala’i da yake sauka kan bawa Mumini sai Allah yayi masa ilhama ya kimsa masa addu’a face yayewar wannan bala’i ya kasance kusa-kusa, babu wani bala’i da zai sauka kan bawan Allah Mumini sai ya kauracewa addu’a face wannan bala’i ya kasance mai tsayi, idna bala’i ya sauka kanku to ku lazimci addu’a da magiya ga Allah Azza wa Jalla.
مکتب سماحة السيد عادل العلوي