sababun labare
- Labarai » Laccar Assayid Adil-Alawi kai tsaye cikin dandali sadar da zumunci na Instagram
- Labarai » Muhadarorin Samahatus Assayid Adil-Alawi cikin watan Ramadan Mai albarka a shekara ta 1442 hijiri
- Labarai » Allah ya farantawa kwanakinmu da naku, muna farin cikin nuna murna da farin ciki ga al’umma musulmi shi’a da sunna kan haihuwar Imam Mahadi
- Labarai » MUNA TAYA KU MURNAR TUNAWA DA RANAR HAIHUWAR IMAM HUSAINI A.S
- Labarai » Allah ya faranta kwanakinku da namu cikin tunawa da ranar da aka aiko da Annabi
- Labarai » Allah ya girmama ladanku da namu bisa tunawa da shahadar kofar samun biyan bukatu Imam Musa Alkazim (A.S)
- Labarai » muna taya gurguzun al’ummar musulmi murnar zagayiwar ranar haihuwar Sarkin Muminai Aliyu BN Abu Talib amincin Allah ya tabbata a gareshi
- Labarai » Allah ya girmama ladanku da namu bisa shahada wafatin Assayida Zainab diyar Sarkin Muminai amincin Allah ya tabbata a gareshi
- Labarai » Muna taya ku murna da farin ciki da haihuwar Imam Muhammad Jawad amincin Allah ya tabbata a gareshi.
- Labarai » Sabon littafi mai suna (Ruhul Inaba fi Tafsiril Du’a Sari’ul Ijaba) wallafar Samahatus Assayid Adil-Alawi
- Labarai » Ubangiji ya faranta kwanakinku bisa zagayowar ranar haihu war Assayada Fatima Zahara amincin Allah ya tabbata a gareta
- Labarai » Munasabar tunawa da nasarar juyin juya halin muslunci a cikin Iran
- Labarai » Cikin taimakon Allah da talalfinsa Assayid Adil ya fara bada bahasul Karijul Usuli cikin sabuwar Daura a shekara ta 1442 hijiriya
- Labarai » Shahadar Fatima Azzahra A.S
- Labarai » Lokutan shiryye-shiryen Aklak da Akidu na Samahatus Assayid Adil-Alawi da zai kasance a tashar Alkausar ta tauraron `dan Adam
Labarun da ba tsammani
- Labarai » Bikin bajakolin litattafai na kasa da kasa da zai kasance a Jami’ar Ahlil-baiti (as)
- Labarai » SIRRIN RANAR ASHURA
- Labarai » Allah ya faranta kwanakinku da murnar zagayowar ranar haihuwar Imam Aliyu Ibn Musa Arrida amincin Allah ya tabbata a gareshi.
- Labarai » Muna taya ku murna da farin ciki da haihuwar Imam Muhammad Jawad amincin Allah ya tabbata a gareshi.
- Labarai » muna taya gurguzun al’ummar musulmi murnar zagayiwar ranar haihuwar Sarkin Muminai Aliyu BN Abu Talib amincin Allah ya tabbata a gareshi
- munasabobi » Ubangiji ya azurta kwanakinku cikin tunawa da ranar da aka aiko Annabi (s.a.w
- Labarai » Insha’ Allah sayyid adil-alawi zai fara bada darasin bahasul karijul fikihu daga ranar litinin 1 ga watan rabi’ul awwal 1439
- Labarai » Bikin zaman makokin na kwanaki goma daga watan Muharram mai alfarma shekara ta 1440 hijri don juyayin shahadar Imam Husaini (as)
- Labarai » Bisa zagayowar ranar shahadar imam hassan mujtaba husainiyyar kazimiyya Tehran za ta raya majalisin juyayi wanda cikin wannan munasaba ayatollah sayyid adil-alawai zai hau mimbari domin gabatar da muhadara
- Labarai » ziyarar sayyid a kasar astiraliya
- Labarai » MUHADARAR SAYYID ADIL ALAWI 1438 HIJRA KAMARIYA
- Labarai » Makalar duba li mushatulArba’in tareda Alkalamin Assayid Adil-Alawi
- Labarai » al-umar musulmi murnar haihuwa ta Fatima Azz
- Labarai » Allah ya girmama ladanku da namu bisa shahadar shugaban masu Tauhid Sarkin Muminai Ali amincin Allah ya tabbata a gareshi
- Labarai » Kalmar bikin mauludi ta samahatus Sayyid Adil-Alawi (h)
Labarai wanda akafi karantawa
- munasabobi » Ma'asumiyya Haura'u Zainab amincin Allah ya kara tabbata gare ta tare da Alkamin-samahatus sayyid Adil Alawi
- Labarai » Imam mahadi(af) da tsawon rayuwa a binciken sabuwar mahanga-tareda alkalamin sayyid adil alawi
- Sanarwa » Bude Bajakoli na litatafai na duniya karo na bakwai
- Labarai » juyayin wafatin sayyida zainab Alkubra
- Labarai » Muna taya daukacin al’ummar musulmi murnar haihuwar imam mai tausayi sarki aliyu ibn musa arrida amincin Allah ya tabbata gare shi
- Labarai » Litatafan da aka buga
- Labarai » Sirri daga sirrikan manzon Allah tsira da amicin Allah su kara tabbata gare shi da iyalansa-tare da alkalamin samahatus sayyid Adil-Alawi (dz)
- munasabobi » Soyayyar Husaini (as)ta haukatar da ni
- Labarai » Sayyid Adil Alawi ya halarci wurin karatun Al’qurani
- Labarai » SIRRIN RANAR ASHURA
- Labarai » jan hankali ko fadakarwa ga masu wa'azi
- Labarai » Sakon ta'aziyya
- Labarai » An wallafa mujallar kazimain me lamba 204/205 na watan rajab da shaaban na shekaran 1437H wanda yayi dai dai da shekaran 2016
- Lacca » Fatima zahara madubin kyawun Allah girmansa ya girmama
- Labarai » Sakon ta'aziyya
Da sunan Allah mai rahama mai jinkai,
Ayatullahi Sayyid Adil Alawi a darasin shi naqarshe kafin hutu na watan Muharrama yayi tsokaci da faxakarwa ga dalibai masamma ga masu shirin zuwa tabligi ko wa’azi a gurare da daban-daban.amma yakafin yayi nasiha ga xaliban yafara da wata qassa kamar haka;
Wani mutum ne yake da ‘ya’ya guda biyu,xaya yana sayar da zuma amma xaya shikuma yana sayar da geya, amma shi mahaifin su sannada yakula sai yaga yadda ake cika a kantin xan sa mai sayar da geya da yadda ake layi da kuma jiran shi idan bayanan ,to sai wanna mahaifi na su yafara tinani kancewa itafa zuma magane ce, to amma ta yaya za’ace bawanda yake zuwa yana saya.to sai yacewa kanshi sai yagano dalilin dayasa hakan take faruwa.sai yaware rana yace zai je yazauna domin yaganewa idan sa abun dayake faruwa.aikuwa zuwan wanna mahaifi na su kedawiya cikin kantin geya ,sai yafara ganewa idanun sa abun dayake faruwa ,yayin da mai sayan giya yazo sai yaga yadda wanna xa nashi yake tarba sa da fara’a dakuma murmushi da sakin fuska da habahaba da jama’a.sai ya ware wata ranar yaje zauna a kantin zuma domin yaganewa kansa banbanci a tsakanin su.yana zaune sai mai sayan zuma yazo yacewa xannasa kana da zuma ? sai yakada baki yace ,cikin faxa yace kai bakagani wanna kantin a cike da zuma sai kazoo kana tambayar mutane wai da zoma? To dai haka yafita batare da yasayi zuma ba .kazalika mutum na biyu ya shigo cikin kantin yace nawa zuma? Sai yagara cewa ,wanna wata irin tambayace? Bayan kana kallo ga farashin tacan na rubuta a bakin qofar kantina sai kuma kazo kana tambaya ta nawa zuma , to shima dai haka yafita batare da ya sayi zuma ba.to daga nanne sai mahaifin su ya kai ganatija cewa mummunar mu’amala da rashin aklaq ba qaramar musiba bace ga xan adam kuma masammma a gun mubalige ko mai san ya shiriyar da mutane.
To daganan ne shi mahaifin nasu ya fahimci cewa su halaye masu kyau suna iya sanya abu madaci ko marar kyau yazama mai kyau.To abun la;akari a wanna labara ko qissa shi ne, ina yiwa kaina nasiha kafin kowa a matsayin mu na masu isar da sakon mazahabar iyalin gida manzo,muzamo masu kyawawa xabi’u kama yadda haajar mu take da kyau idan muma muka zamo masu kyawawa xabi’u,to sai muqarawa abun armashi.koma abun da ake nema daga gare mu shi ne abubuwan da muke da su masu kyau kada musake mubar mutane su gudu daga wanna addini na musulinci na asali .yakamata duk wanda yadauki nauyi na yaxa addini,to yazama yana da kyawawa xabi’u kamar yadda kowa yasani manzon Allah S A W yayaxa musulinci ne ta hanyar kyauwawa xabi’un sa sabo da haka yakamata muma muyi koyi da shi tunda shi ne abun koyinmu.ya kamata mutum yasani cewa mutanan da mai wa’azi yake fuskanta ko suke sauraran sa sun kasu kala daban-daban yakamata yasan yadda zaiyi ma;amala da su.kamar yadda yazo a hadisi ciwa shi mai shiryar da mutane yakamata yazamo kamar rana abun nufi shi idan muka kula zamuga cewa ita rana tana bada haskenta ga mumini da kafiri to shima mai wa’azi yakamata yazamo kamar haka domin ya isar da sakon Allah.sabo da yayin da mutum yake wa’azi to baisa wanda zai amfani da abun da yake faxaba na gaskiya. A garshe ina rokon Allah yasa mudace yakuma yiman jagora ya shige mana gaba.