Deprecated: __autoload() is deprecated, use spl_autoload_register() instead in /home/net25304/al-alawy.net/req_files/model/htmlpurifier-4.4.0/HTMLPurifier.autoload.php on line 17
Allah ya girmama ladanku da namu bisa shahada wafatin Assayida Zainab diyar Sarkin Muminai amincin Allah ya tabbata a gareshi
sababun labare Labarun da ba tsammani Labarai wanda akafi karantawa
  • Laccar Assayid Adil-Alawi kai tsaye cikin dandali sadar da zumunci na Instagram
  • Muhadarorin Samahatus Assayid Adil-Alawi cikin watan Ramadan Mai albarka a shekara ta 1442 hijiri
  • Allah ya farantawa kwanakinmu da naku, muna farin cikin nuna murna da farin ciki ga al’umma musulmi shi’a da sunna kan haihuwar Imam Mahadi
  • MUNA TAYA KU MURNAR TUNAWA DA RANAR HAIHUWAR IMAM HUSAINI A.S
  • Allah ya faranta kwanakinku da namu cikin tunawa da ranar da aka aiko da Annabi
  • Allah ya girmama ladanku da namu bisa tunawa da shahadar kofar samun biyan bukatu Imam Musa Alkazim (A.S)
  • muna taya gurguzun al’ummar musulmi murnar zagayiwar ranar haihuwar Sarkin Muminai Aliyu BN Abu Talib amincin Allah ya tabbata a gareshi
  • Allah ya girmama ladanku da namu bisa shahada wafatin Assayida Zainab diyar Sarkin Muminai amincin Allah ya tabbata a gareshi
  • Muna taya ku murna da farin ciki da haihuwar Imam Muhammad Jawad amincin Allah ya tabbata a gareshi.
  • Sabon littafi mai suna (Ruhul Inaba fi Tafsiril Du’a Sari’ul Ijaba) wallafar Samahatus Assayid Adil-Alawi
  • Ubangiji ya faranta kwanakinku bisa zagayowar ranar haihu war Assayada Fatima Zahara amincin Allah ya tabbata a gareta
  • Munasabar tunawa da nasarar juyin juya halin muslunci a cikin Iran
  • Cikin taimakon Allah da talalfinsa Assayid Adil ya fara bada bahasul Karijul Usuli cikin sabuwar Daura a shekara ta 1442 hijiriya
  • Shahadar Fatima Azzahra A.S
  • Lokutan shiryye-shiryen Aklak da Akidu na Samahatus Assayid Adil-Alawi da zai kasance a tashar Alkausar ta tauraron `dan Adam
  • Muna taya daukacin al'ummar musulmi murnar zagayowar Mauludin Annabi (s.a.w) da jikansa Imam Jafar Assadik (a.s)
  • Allah ya girmama ladanku da namu da tunawa da shahadar Imam Hassan Askari amincin Allah ya tabbata a gareshi
  • Allah ya girmama ladanku da namu bisa tunawa da wafatin Manzon Allah (s.a.w) da kuma shahadar jikokinsa Imam Hassan Almujtaba da Imam Rida (a.s
  • Allah ya grimama ladanku da namu bisa tunawa da shahadar Imam Hassan Almujtaba amincin Allah ya tabbata a gareshi
  • Allah ya girmama ladanku da namu bisa tunawa shahadar Imam Sajjad (a.s)
  • sababun labare

    Allah ya girmama ladanku da namu bisa shahada wafatin Assayida Zainab diyar Sarkin Muminai amincin Allah ya tabbata a gareshi

    Allah ya girmama ladanku da namu bisa shahada wafatin Assayida Zainab diyar Sarkin Muminai amincin Allah ya tabbata a gareshi

    Haihuwarta: an haifeta a garin Madina Almunawarratu biyar ga watan Jimada ula  a shekarata biyar bayan hijira, lokacin da aka haifeta (A.S) mahaifiyarta ta zo da ita wurin mahaifinta Sarkin Muminai (A.S)  ta ce masa: ka sanya mata suna, sai yace: bazan gabaci Manzon Allah (S.A.W) to a lokacin Manzon Allah (S.A.W) yayi tafiya , lokacin da ya dawo daga tafiyar sai ya tambaye shi wanne suna za a sanya mata.

    Sai Manzon Allah (S.A.W) yace bazan gabaci ubangijina ba, sai Jibrilu ya sauko daga sama yace Allah mai girma yana gaisheka, sannan yace masa ka sanyawa wannan jaririya suna Zainab, hakima Allah ya zaba mata wannan suna, sannan ya bashi labarin abinda zai faru da ita nan gaba daga musibu, sai Manzon Allah (S.A.W) ya fashe da kuka yace: duk wanda yayi kuka kan musibun wannan yarinya zai kasance daidai da wanda yayi kuka kan `yan’uwanta biyu Hassan da Husaini.

    Tarihin rayuwarta da darajojinta: hakika ita ta kasance Malama wacce wani Malami bai koyar da it aba, fahimtacciya wacce wani bai fahimtar da it aba, mai hankali da basira, cikin fasaharta da ibadarta da zuhudunta ta kasance misalign babanta Sarkin Muminai amincin Allah ya tabbata a gareshi.

    Hakika ta siffantu da kyawawan halaye da siffofin girma