sababun labare Labarun da ba tsammani Labarai wanda akafi karantawa
 • Laccar Assayid Adil-Alawi kai tsaye cikin dandali sadar da zumunci na Instagram
 • Muhadarorin Samahatus Assayid Adil-Alawi cikin watan Ramadan Mai albarka a shekara ta 1442 hijiri
 • Allah ya farantawa kwanakinmu da naku, muna farin cikin nuna murna da farin ciki ga al’umma musulmi shi’a da sunna kan haihuwar Imam Mahadi
 • MUNA TAYA KU MURNAR TUNAWA DA RANAR HAIHUWAR IMAM HUSAINI A.S
 • Allah ya faranta kwanakinku da namu cikin tunawa da ranar da aka aiko da Annabi
 • Allah ya girmama ladanku da namu bisa tunawa da shahadar kofar samun biyan bukatu Imam Musa Alkazim (A.S)
 • muna taya gurguzun al’ummar musulmi murnar zagayiwar ranar haihuwar Sarkin Muminai Aliyu BN Abu Talib amincin Allah ya tabbata a gareshi
 • Allah ya girmama ladanku da namu bisa shahada wafatin Assayida Zainab diyar Sarkin Muminai amincin Allah ya tabbata a gareshi
 • Muna taya ku murna da farin ciki da haihuwar Imam Muhammad Jawad amincin Allah ya tabbata a gareshi.
 • Sabon littafi mai suna (Ruhul Inaba fi Tafsiril Du’a Sari’ul Ijaba) wallafar Samahatus Assayid Adil-Alawi
 • Ubangiji ya faranta kwanakinku bisa zagayowar ranar haihu war Assayada Fatima Zahara amincin Allah ya tabbata a gareta
 • Munasabar tunawa da nasarar juyin juya halin muslunci a cikin Iran
 • Cikin taimakon Allah da talalfinsa Assayid Adil ya fara bada bahasul Karijul Usuli cikin sabuwar Daura a shekara ta 1442 hijiriya
 • Shahadar Fatima Azzahra A.S
 • Lokutan shiryye-shiryen Aklak da Akidu na Samahatus Assayid Adil-Alawi da zai kasance a tashar Alkausar ta tauraron `dan Adam
 • Muna taya daukacin al'ummar musulmi murnar zagayowar Mauludin Annabi (s.a.w) da jikansa Imam Jafar Assadik (a.s)
 • Allah ya girmama ladanku da namu da tunawa da shahadar Imam Hassan Askari amincin Allah ya tabbata a gareshi
 • Allah ya girmama ladanku da namu bisa tunawa da wafatin Manzon Allah (s.a.w) da kuma shahadar jikokinsa Imam Hassan Almujtaba da Imam Rida (a.s
 • Allah ya grimama ladanku da namu bisa tunawa da shahadar Imam Hassan Almujtaba amincin Allah ya tabbata a gareshi
 • Allah ya girmama ladanku da namu bisa tunawa shahadar Imam Sajjad (a.s)
 • sababun labare

  Lokutan shiryye-shiryen Aklak da Akidu na Samahatus Assayid Adil-Alawi da zai kasance a tashar Alkausar ta tauraron `dan Adam

   

   

   

  أوقات البرامج الأخلاقية والعقائدية لسماحة السيد عادل العلوي علی قناة الکوثر الفضائية

   

   

   

  Shirin A’immati (Imamaina).

  Kadai dai hadafinmu daga dukkanin bayanai da sharhi da taliki cikin wannan shiri shine mu san Imami da imamanci gwargwadon iyawarmu, ba zai yiwu garemu mu iya sanin hakikanin Imami da Imamanci ba sai dai cewa zamu kokari iya iyawar hankulanmu.

  Ku shirya domin domin kara samun haske da bayani dangane da rayuwar Imami da minhajinsa da hadafinsa.

  Shirin zai zo muku a kowacce rana cikin wadannan lokuta a kasa:

  MEC
  05:30

  GMT
  02:30

  TEH
  07:00

   

   

   

   

   

   

  MEC
  08:38

  GMT
  05:38

  TEH
  10:08

   

   

   

   

   

   

  MEC
  13:35

  GMT
  10:35

  TEH
  15:05

   

   

   

   

   

   

   

  Sai kuma shirin ina muka nufa

  Zai dinga zuwarmuku ranar Alhams a kowanne sati cikin wadannan lokuta da zasu zo a kasa:

  MEC
  06:01

  GMT
  03:01

  TEH
  07:31

   

   

   

   

   

   

   

  MEC
  12:30

  GMT
  09:30

  TEH
  14:00

   

   

   

   

  Kai tsaye daga tashar Alkausar  https://www.alkawthartv.com/live

   

                                                                  muna fatan zaka yada wannan sanarwa domin fa’idarsa ta game kowa da kowa