sababun labare
- Labarai » Laccar Assayid Adil-Alawi kai tsaye cikin dandali sadar da zumunci na Instagram
- Labarai » Muhadarorin Samahatus Assayid Adil-Alawi cikin watan Ramadan Mai albarka a shekara ta 1442 hijiri
- Labarai » Allah ya farantawa kwanakinmu da naku, muna farin cikin nuna murna da farin ciki ga al’umma musulmi shi’a da sunna kan haihuwar Imam Mahadi
- Labarai » MUNA TAYA KU MURNAR TUNAWA DA RANAR HAIHUWAR IMAM HUSAINI A.S
- Labarai » Allah ya faranta kwanakinku da namu cikin tunawa da ranar da aka aiko da Annabi
- Labarai » Allah ya girmama ladanku da namu bisa tunawa da shahadar kofar samun biyan bukatu Imam Musa Alkazim (A.S)
- Labarai » muna taya gurguzun al’ummar musulmi murnar zagayiwar ranar haihuwar Sarkin Muminai Aliyu BN Abu Talib amincin Allah ya tabbata a gareshi
- Labarai » Allah ya girmama ladanku da namu bisa shahada wafatin Assayida Zainab diyar Sarkin Muminai amincin Allah ya tabbata a gareshi
- Labarai » Muna taya ku murna da farin ciki da haihuwar Imam Muhammad Jawad amincin Allah ya tabbata a gareshi.
- Labarai » Sabon littafi mai suna (Ruhul Inaba fi Tafsiril Du’a Sari’ul Ijaba) wallafar Samahatus Assayid Adil-Alawi
- Labarai » Ubangiji ya faranta kwanakinku bisa zagayowar ranar haihu war Assayada Fatima Zahara amincin Allah ya tabbata a gareta
- Labarai » Munasabar tunawa da nasarar juyin juya halin muslunci a cikin Iran
- Labarai » Cikin taimakon Allah da talalfinsa Assayid Adil ya fara bada bahasul Karijul Usuli cikin sabuwar Daura a shekara ta 1442 hijiriya
- Labarai » Shahadar Fatima Azzahra A.S
- Labarai » Lokutan shiryye-shiryen Aklak da Akidu na Samahatus Assayid Adil-Alawi da zai kasance a tashar Alkausar ta tauraron `dan Adam
Labarun da ba tsammani
- Labarai » al-umar musulmi murnar haihuwa ta Fatima Azz
- Labarai » Kungiyar assaklaini mai ya`da sakafa ta daliban kasar gini da suke zaune a jamhuriyar muslunci ta iran sun kai ziyarar sadar da zumunci ga ayatollah samahatus-sayyid adil alawi (d’z)
- Labarai » Imam mahadi(af) da tsawon rayuwa a binciken sabuwar mahanga-tareda alkalamin sayyid adil alawi
- Labarai » Allah ya girmama ladanku da namu bisa shahadar shugaban masu Tauhid Sarkin Muminai Ali amincin Allah ya tabbata a gareshi
- Labarai » An wallafa jaridar sautul kazimin na 206/207 da ke fitowa a ko wacce wata
- Labarai » Sakon ta'aziyya
- Labarai » Muna taya ku murnar zagayowar shekarar haihuwar imam Rida (AS)
- Labarai » Makala cikin jaridar sautin kazimaini 222-221 Da sunan Allah mai rahama mai jin kai An buga Makalar mai taken kashe-kashen ma’arifar husainiyya ta samahatus-sayyid Adi-Alawi cikin jaridar sautul Kazimaini222-221 cikin watannin muharram mai alfarma da safa
- Labarai » ASSAYID ADIL-ALAWI ZAI KAIWA ABU ABDULLAHI HUSAIN ZIYARA A.S
- munasabobi » mauludin imam Bakir (as)
- Labarai » Sayyid Adil Alawi ya halarci wurin karatun Al’qurani
- Labarai » TUNAWA DA WAFATIN MANZON ALLAH DA DANSA IMAM HASSAN (A.S)
- munasabobi » muna taya daukacin al’ummar musulmi murnar zagayowar ranar da aka haifi Imam Hassan Askari (as)
- Labarai » Allah ya faranta kwanakinku da namu cikin tunawa da ranar da aka aiko da Annabi
- Labarai » Bikin bajakolin litattafai na kasa da kasa da zai kasance a Jami’ar Ahlil-baiti (as)
Labarai wanda akafi karantawa
- munasabobi » Ma'asumiyya Haura'u Zainab amincin Allah ya kara tabbata gare ta tare da Alkamin-samahatus sayyid Adil Alawi
- Labarai » Imam mahadi(af) da tsawon rayuwa a binciken sabuwar mahanga-tareda alkalamin sayyid adil alawi
- Sanarwa » Bude Bajakoli na litatafai na duniya karo na bakwai
- Labarai » juyayin wafatin sayyida zainab Alkubra
- Labarai » Muna taya daukacin al’ummar musulmi murnar haihuwar imam mai tausayi sarki aliyu ibn musa arrida amincin Allah ya tabbata gare shi
- Labarai » Litatafan da aka buga
- Labarai » Sirri daga sirrikan manzon Allah tsira da amicin Allah su kara tabbata gare shi da iyalansa-tare da alkalamin samahatus sayyid Adil-Alawi (dz)
- munasabobi » Soyayyar Husaini (as)ta haukatar da ni
- Labarai » Sayyid Adil Alawi ya halarci wurin karatun Al’qurani
- Labarai » SIRRIN RANAR ASHURA
- Labarai » jan hankali ko fadakarwa ga masu wa'azi
- Labarai » Sakon ta'aziyya
- Labarai » An wallafa mujallar kazimain me lamba 204/205 na watan rajab da shaaban na shekaran 1437H wanda yayi dai dai da shekaran 2016
- Labarai » Sakon ta'aziyya
- Lacca » Fatima zahara madubin kyawun Allah girmansa ya girmama
MUNA TAYAN BAKI DAYAN MUSULMI MURNAR ZAGAYOWAR RANAR DA AKA HAIFI UBA GA `YANTATTU ABU ABDULLAH HUSAINI IBN ALI (AS)
DA SUNAN ALLAH MAI RAHAMA MAI JIN KAI
SIRRI DAGA SIRRIKAN UBA GA `YANTATTU(AS)-TAREDA ALKALAMIN SAYYID ADIL ALAWI(H)
Allah matsarkakin sarki cikin littafinsa mai girma yana cewa:
(اللهُ نُورُ السَّمَاوَاتِ وَالْأَرْضِ مَثَلُ نُورِهِ كَمِشْكَاةٍ فِيهَا مِصْبَاحٌ) .
Allah shine hasken sammai da kasa misalin haskensa kamar taga wadda cikin akwai fitila.
Manzon Allah muhammadul almusadafa(s.a.w) yace: anyi rubutu a daman al’arshi da koren launi (wanda shi koren launi launi ne na ma’arifa) an rubuta husaini shi ne fitilar shiriya jirgin tsira.
An karbo daga husaini ibn ali(as) yace: na je wajen manzon Allah(s.a.w) daidai lokacin da yake tareda ubayyu ibn ka’ab sai yace mini; sannu da zuwa lale da kai ya baban Abdullah ya adon sammai da kassai. Sai ubayyu ibn ka’ab yace masa ta kaka wani mutum zai kasance ya manzon Allah(s.a.w) adon sammai da kassai bayan kai, sai yace: na rantse da wanda ya da gaskiaya annabi lallai husaini ibn ali a sama ya fi girma cikin kasa, lallai rubutacce ne daga daman al’arshin Allah cewa: husaini shine fitilar shiriya jirgin tsira jagoran alheri da albarka ba tareda rauni ba, shine daukakar alfahari da lallai shi kogin ilimi makil, lallai Allah mai girmma da daukaka ya sanya zuriya tsarkakka cikin tsatsonsa mai albarka tsarkakakke, hakika ya lakanta addu’o’I da wani mutum ba zai yi su ba face Allah ya tasheshi tareda shi. Zai kuma kasance mai cetonsa ranar kiyama zai kuma yaye mas damuwarsa ya biya masa basukansa ya saukake al’amarinsa ya bayyanar masa hanyarsa ya karfafeshi kan makiyinsa ba kuma zaim keta msa alfarmasa ba, sai ubayyu ibn ka’ab yace: wadannane addu’o’I ne ya anzon Allah(s.a.w) ? sai yace: yayinda ka kamala sallah kana tsugune sai kace: (ya Allah lallai ni ina rokonka don matsayin kalmarka da matsugunan al’a’arshinka da mazauna sammanka da annabwanka da manzanninka ka amsa mini lallai tsanani ya risknei daga lamrina ina rokonka kayi salati ga muhammadu da iyalansa ka sanya sauki daga abinda ya tsananta daga lamarina) lallai Allah mai girma da daukaka zai saukaka lamarinka zai buda kirjinka zai lakanta maka Kalmar shahada lokacin da ranka zai fita ka bar duniya.
Wannan hadisi mai albarka yanada tsayi akwai ambaton sunaye imamai daga `ya`yan imam husaini(as) da addu’o’insu sai ka nenmi cikakken hadisin.
Ya zo cikin kasa’is husainiyya na ayatollah jafar tusturi(rd) lallai an rubuta yabon husaini(as) da begensa a daman al’arshi
(إنّ الحسین مصباح الهدی وسفینة النجاة)
Lallai husaini fitilar shiriya ne jirgin tsira.
Sai Allah ya bashi daga mafi girman halittunsa, daman al’arshinsa mai girma da wannan kyautar ubangiji da karamar kyakkyawa wadda ta kasance daga kebantattun karamominsa tana yanayi mabanbanta sakamakon kebantar da ar’arshi take da shi daga sauran halittu.
Sabaoda muke cewa:
Da farko dai Allah ya baiwa imam husaini(as) inuwar ar’ashinsa domin ya sanya msa msa wani wuri da zai zauna cikinsa ranar kiyama tareda maziyartansa da wanda sukai masa kuka sai ya aiko musu matayensu daga aljanna su zo su zabi majalisinsa da zancensa
Na biyu: lallai yayi masa kyauta da daman al’arshinsa sai ya sanya shi matabbata gareshi cikin barzahunsa, lallai shi daga daman al’arshinsa yake hango mafadarsa da wanda ya shigo cikinsa.
Na uku: ya kallon maziyartansa da msu yi mas kuka zai nema musu gafara zai kuma tattuana da su zai roki kakansa da babansa da su nema musu gafara, tsakaninka da Allah shin kana ganin wanda annabi da yalansa tsarkaka suka nema masa gafara anya kuwa wani zai ragu ya wanzu gareshi ace an masa azaba da shi ranar kiyama?
Na hudu: Allah ya bashi wani mahalli a saman al’arshi domin tattaunawa da maziyartansa, hakika ya zao cikin ba’arin kasha-kashen ziyararsa cewa zai kasance daga masu zance da Allah a saman al’arshinsa, lallai ala’arshi majalisin tattauna da maziyartansa, inuwarsa ga wanda zai tattauna da shi, sannan saman al’arshinsa mahallin tattaunawa da Allah.
Na biyar: lallai Allah ya bashi inuwowin al’arshi wadda ta yankwane ta kwansare sakamakon zubda jininsa ta yi kuma kuka kan hakan.
Na shida: hakika ya bashi kwatankwacin al’arshi daga sinfofin mala’iku dake kewaye da kabarinsa da yin dawafi.
Na bakwai: akwai yanayi da matsayin da ya shallake wannan kai kace Allah y aba shi dukkanin al’arshin kacoka, domin idan ya kasance shi da `dan’uwansa hassan almujtaba(as) sune adon al’arshin Allah to kowanne irin abu da kyawunsa da adonsa ake saninsa, da al’arshi za tai Magana da ta ce: lallai ni daga husaini nake, ita al’arshi samuwarta husaini sonta husaini hakan ya isar.
Amma gameda abubuwan da suka kebantu da mahallin imam husaini(as) cikin barzahu lalli shi daga daman al’arshi yake hango wanda ya fada da wanda ya shiga ciki daga yake hango rundunarsa daga nan yake kalon maziyartansa shi yafi kowa saninsu da sunayensu da sunayen iyayensu da darajojinsu kowannensu da matsayinsu wajen Allah, lallai shi yana kallon wanda yake masa kuka sai ya nemar masa gafara ya kuma roki babansa ali ibn abi dalib(as) ya nema msa gafara, ya kai mai yin kuka da mai sanya ai kuka saboda musiba da shahadar husaini shugaban shahidai saboda musibar da ta samu ahlin gidansa da cin mutucin matansa da iyalansa da maida su fursunan yaki da ka san abinda ubangiji ya tanadar maka daga lada kan yin hakan da farin cikinka ya shallake rakinka musamman cikin kebantuwar muhalllin taruwa ranar kiyama. Ya zo cikin riwayoyi cewa: lallai imam yana da wan majalisi kebantacce da ke da wata kebanta shine cewa ahlin wannan majalisi daga masu kuka kan husaini da maziyartansa zasu ka sance masu debe haso da hira tareda husaini suna cikin aminci yayinda zamansu a wajensa za a kawo musu matayensu daga aljanna , lallai mu muna shaukinku sai kau da kai daga tafiya aljanna su zabi cigaba da hira da masoyinsu shugabansu majibancinsu shugaban shahidai uba ga `yantattu imam husaini(as) lallai majalisinsa a wannan lokaci yana cikin aljanna, sannan shi yanada wani matsaya ranar tashin bayi da ya kebantu da shi da yake wajabta girgizar dukkanin wanda aka tattaro Fatima (as) za ta gigice ta dinga shashshaka da kuka lokacin da zata ganshi ya taso babu kai a gangar jikinsa jijiyoyinsa suna kwararar da jini, bayanin hakan dalla-dalla yana muhallinsa kadai dai nayi ishara a jumlace kan sirrika da abubuwan da suka kebanta da husaini (as) raina fansarsa. Cikin littafin mai suna(imam husaini fi arshillah) da (adwa’u ala sharh ziyaratu Ashura) da (maktalul imam husaini. As) da (min malakuti nahdatu husainiyya) da (makalat fi imam husain.AS) da (riyadul arifin fi ziyaratu Ashura) dukkaninsu an buga kuma an sanya su a sayit haka cikin mausu’atul kubra risalatul islamiyya.
Sai a koma a neme su. Daga karshe muna odiaya ga Allah ubangijin talikai