sababun labare Labarun da ba tsammani Labarai wanda akafi karantawa
 • Laccar Assayid Adil-Alawi kai tsaye cikin dandali sadar da zumunci na Instagram
 • Muhadarorin Samahatus Assayid Adil-Alawi cikin watan Ramadan Mai albarka a shekara ta 1442 hijiri
 • Allah ya farantawa kwanakinmu da naku, muna farin cikin nuna murna da farin ciki ga al’umma musulmi shi’a da sunna kan haihuwar Imam Mahadi
 • MUNA TAYA KU MURNAR TUNAWA DA RANAR HAIHUWAR IMAM HUSAINI A.S
 • Allah ya faranta kwanakinku da namu cikin tunawa da ranar da aka aiko da Annabi
 • Allah ya girmama ladanku da namu bisa tunawa da shahadar kofar samun biyan bukatu Imam Musa Alkazim (A.S)
 • muna taya gurguzun al’ummar musulmi murnar zagayiwar ranar haihuwar Sarkin Muminai Aliyu BN Abu Talib amincin Allah ya tabbata a gareshi
 • Allah ya girmama ladanku da namu bisa shahada wafatin Assayida Zainab diyar Sarkin Muminai amincin Allah ya tabbata a gareshi
 • Muna taya ku murna da farin ciki da haihuwar Imam Muhammad Jawad amincin Allah ya tabbata a gareshi.
 • Sabon littafi mai suna (Ruhul Inaba fi Tafsiril Du’a Sari’ul Ijaba) wallafar Samahatus Assayid Adil-Alawi
 • Ubangiji ya faranta kwanakinku bisa zagayowar ranar haihu war Assayada Fatima Zahara amincin Allah ya tabbata a gareta
 • Munasabar tunawa da nasarar juyin juya halin muslunci a cikin Iran
 • Cikin taimakon Allah da talalfinsa Assayid Adil ya fara bada bahasul Karijul Usuli cikin sabuwar Daura a shekara ta 1442 hijiriya
 • Shahadar Fatima Azzahra A.S
 • Lokutan shiryye-shiryen Aklak da Akidu na Samahatus Assayid Adil-Alawi da zai kasance a tashar Alkausar ta tauraron `dan Adam
 • Muna taya daukacin al'ummar musulmi murnar zagayowar Mauludin Annabi (s.a.w) da jikansa Imam Jafar Assadik (a.s)
 • Allah ya girmama ladanku da namu da tunawa da shahadar Imam Hassan Askari amincin Allah ya tabbata a gareshi
 • Allah ya girmama ladanku da namu bisa tunawa da wafatin Manzon Allah (s.a.w) da kuma shahadar jikokinsa Imam Hassan Almujtaba da Imam Rida (a.s
 • Allah ya grimama ladanku da namu bisa tunawa da shahadar Imam Hassan Almujtaba amincin Allah ya tabbata a gareshi
 • Allah ya girmama ladanku da namu bisa tunawa shahadar Imam Sajjad (a.s)
 • sababun labare

  Labarun da ba tsammani

  Mujallar sautul kazimaini 222-221 watannin muharram mai alfarma da safar hijira ta shekaru 1439 wacce tayi daidai da 2017

  ) tun da muka fara wannan motsi na addini da nishadi na sakafa cigaba daga majma’a tablig wal’irshad islami a’lami  cikin shekarun da suka shude munyi bakin kokarinmu har zuwa yanzu bamu gushe ba cikin karfin Allah da dabararsa babu karfi babu dabara sai da tallafin Allah madaukaki mai girma ta yanda cikin kowanne lokaci muke samar da sababbin abhbuwa masu alfani cikin wayar da kan al’umma, musammam ma ga matasa gwargwadon iko koda kuwa bai kasance yadda ake bukata ba dari bisa dari cikib maudu’ai daban daban da mafhuman sakafa  daga akidu da akhlak da irfani kan hasken fahimtar kur’ani da tsatso tsarkakka da tare da alkalumma da bayanan manya manyan malamanmu da sakafaffu daga ma’abota tunani cikin muslunci cikin fagen ilimi da addini daga wadanda suka gabata da wadanda suka rage Allah ya tsare su da tsarewarsa, amma yanzu muna begen mu kifu kan tafiya muna kuma fatan halartarku tare da mu da hallararmu tareda ku don hidimta muku  cikin wannan fagen na ilimi da sakafa kari kan kari da yawa kan da yawa hakan zai tabbatu da taimakonku na zahiri da na badini musammam ma addu’arku da nema mana dacewa da damdagatar Allah ya saka muku da Alheri.

  Shugaban lura da rubuce-rubuce.

   

  .