sababun labare Labarun da ba tsammani Labarai wanda akafi karantawa
  • Laccar Assayid Adil-Alawi kai tsaye cikin dandali sadar da zumunci na Instagram
  • Muhadarorin Samahatus Assayid Adil-Alawi cikin watan Ramadan Mai albarka a shekara ta 1442 hijiri
  • Allah ya farantawa kwanakinmu da naku, muna farin cikin nuna murna da farin ciki ga al’umma musulmi shi’a da sunna kan haihuwar Imam Mahadi
  • MUNA TAYA KU MURNAR TUNAWA DA RANAR HAIHUWAR IMAM HUSAINI A.S
  • Allah ya faranta kwanakinku da namu cikin tunawa da ranar da aka aiko da Annabi
  • Allah ya girmama ladanku da namu bisa tunawa da shahadar kofar samun biyan bukatu Imam Musa Alkazim (A.S)
  • muna taya gurguzun al’ummar musulmi murnar zagayiwar ranar haihuwar Sarkin Muminai Aliyu BN Abu Talib amincin Allah ya tabbata a gareshi
  • Allah ya girmama ladanku da namu bisa shahada wafatin Assayida Zainab diyar Sarkin Muminai amincin Allah ya tabbata a gareshi
  • Muna taya ku murna da farin ciki da haihuwar Imam Muhammad Jawad amincin Allah ya tabbata a gareshi.
  • Sabon littafi mai suna (Ruhul Inaba fi Tafsiril Du’a Sari’ul Ijaba) wallafar Samahatus Assayid Adil-Alawi
  • Ubangiji ya faranta kwanakinku bisa zagayowar ranar haihu war Assayada Fatima Zahara amincin Allah ya tabbata a gareta
  • Munasabar tunawa da nasarar juyin juya halin muslunci a cikin Iran
  • Cikin taimakon Allah da talalfinsa Assayid Adil ya fara bada bahasul Karijul Usuli cikin sabuwar Daura a shekara ta 1442 hijiriya
  • Shahadar Fatima Azzahra A.S
  • Lokutan shiryye-shiryen Aklak da Akidu na Samahatus Assayid Adil-Alawi da zai kasance a tashar Alkausar ta tauraron `dan Adam
  • Muna taya daukacin al'ummar musulmi murnar zagayowar Mauludin Annabi (s.a.w) da jikansa Imam Jafar Assadik (a.s)
  • Allah ya girmama ladanku da namu da tunawa da shahadar Imam Hassan Askari amincin Allah ya tabbata a gareshi
  • Allah ya girmama ladanku da namu bisa tunawa da wafatin Manzon Allah (s.a.w) da kuma shahadar jikokinsa Imam Hassan Almujtaba da Imam Rida (a.s
  • Allah ya grimama ladanku da namu bisa tunawa da shahadar Imam Hassan Almujtaba amincin Allah ya tabbata a gareshi
  • Allah ya girmama ladanku da namu bisa tunawa shahadar Imam Sajjad (a.s)
  • sababun labare

    Labarun da ba tsammani

    Samahatu Assayid Adil-Alawi ya kai ziyara mu’assasatul Dalili a birnin Qum wacce ta ke karkashin hubbaren Imam Husaini (as)

     

    Sayyid Adil-Alawi ya ziyarci mu’assasatul dalili wacce ta himmatu kan zurfafa binciken ilimi da Akidu wacce take karkashin kulawar hubbaren Imam Husaini (as), yayin ziyarar sa shugaban wannan mu’assasa Shaik Salihu Wa’ili tareda sauran wadanda suke aiki a wannan cibiya sun tarbi Assayid Adil-Alawi (h). wannan ganawa ta fara da yin bayanin ayyukan wannan cibiya da taimakon da suke cikin Iraki da kuma kananan litattfai da mujallu dasuka daga bakin shugaban cibiyar.

     

    Shaik Wa’ili ya karfafa gwiwa kan larurar samar da cibiyoyin sakafa hakan ya kasance bayan sakamakon bincike da aka yi kan hatsarin da samari ke fuskanta na lalacewar tarbiya a cikin Iraki, yana mai bayyana cewa samar da wadannan cibiyoyi na akida yana daga wajibin da addini ya dora mana.

     

    Sannan daga nasa bangare Assayid Adil-Alawi ya sanya albarka kan kokarin da zage dantse wannan cibiya, sannan yayi wasicci da ga mahalarta da suji mahimmancin wannan waje sakamakon la’akari da shi matsayin waje da yake da dangantaka da Imam Husaini (as) su kuma yawaita addu’a da fuskantar ubangiji da ya sanya wannan waje ya zamanto waje mai albarka, domin ya zama yana tasiri na hakika cikin al’umma, lallai hakan ba zai tabbatatu ba face da sanya albarka.

    Daga karshe Sayyid ya bada kyautar litattafan sa da ya wallafa ga wannan cibiya, daga karshe shugaban wannan cibiya tanasa bangare yayi godiya da yabawa ga wannan ziyara da Sayyid ya kawo, sannan suma sukai masa kyautar ayyukan da suke wallafawa domin girmamawa gareshi.