mauro,i daban-daban
Taambayoyin karshe
Wasu daga cikin tambayoyi
Tambayoyin da akafi karantawa
Taambayoyin karshe
- Hanyar tsarkake zuciya » Lallai na kasance mai sabawa iyayena
- Hukunce-hukunce daban-daban » Ina son shiga Hauza Ilimiyya bana son shiga Jami’a
- Hanyar tsarkake zuciya » Ta yaya dukkanin aikina da motsina zai kasance domin neman yardar Allah
- Hukunce-hukunce » Ta kaka zan iya kame kaina daga barin kallon mata
- Hanyar tsarkake zuciya » Ta wacce hanya zan iya mu’amala da miyagun mutane
- Aqa'id » Shin isma da debe tsammani suna haduwa a wurin Annabawa
- Tarihi » Ina son sanin matsayar Ahlus-sunna Wal-jama’a dangane da Sahabin Annabi wato Mu’awiyatu
- Hukunce-hukunce » Neman fatawa kan kakaba takunkumin tattalin arziki
- Aqa'id » Yaya Allah ya kallafawa mutane soyayyar iyalan Annabi
- Hanyar tsarkake zuciya » Shin jazabar ubangiji tana kasancewa maimaici ta hanyar barin aikata sabo
- Hanyar tsarkake zuciya » Wacce jumla ce zan maimaita ta kafa 100 daga la’ana cikin ziyarar Ashura
- Aqa'id » Risala Ilmiyya
- Hukunce-hukunce daban-daban » Wanne aikin ibada ne mafi muhimmacin a kwanakin tattakin Arba’in
- Hanyar tsarkake zuciya » Shin motsa jiki yana bada tasiri kan hanya tarbiyar Ruhi
- Hukunce-hukunce » Menene sabubban gaza bada kaffarori uku
Wasu daga cikin tambayoyi
- Hadisi da Qur'an » SHIN YA HALASTA A KARBI RIWAYA DAGA WANDA YAKE KAN GURBATACCIYAR MAZHABA
- Aqa'id » Menene ma'anar fikra (tunani) cikin hadisi
- Hukunce-hukunce » wata hanya akebi domin magance waswasi na SHedan?
- Hukunce-hukunce » Me yasa malaman fikihu ke kokarin baiwa ra’ayoyinsu da ijtihadinsu tsarki
- Hukunce-hukunce » MENE NE DALILI KAN WAJABCIN TSAYAR DA GEMU
- Aqa'id » Mene ne banbanci tsakanin Hisabi da ukuba
- Hukunce-hukunce daban-daban » ta ya za'ayi mutum ya hardace al'-qur'ani
- Hanyar tsarkake zuciya » Shin zai iya yiwuwa ayi suluki zuwa ga Allah a kauda hijaban duhu ba tare da tallafin cikakken malami ba?
- Hanyar tsarkake zuciya » Ta yaya dukkanin aikina da motsina zai kasance domin neman yardar Allah
- Hukunce-hukunce » Shin ya halasta in bar yin taklidi da Assayid Sistani in koma taklidi da Assayid Kamna’i
- Hukunce-hukunce » Yadda auren mutu’a ke karewa
- Hukunce-hukunce daban-daban » : ni da matata munyi jima'I muna Dauke da azumi saboda haka menene hukuncin mu?.
- Hadisi da Qur'an » AKWAI WATA RIWAYA DA ISNADINTA DA AKA JINGINA ZUWA GA MANZON ALLAH (S.A.W)
- Hukunce-hukunce » Shin halatta wanka yayin da mutum Yayi wasa da Kansa
- Hanyar tsarkake zuciya » Zikirin ya hayyu ya `kayyum adadi nawa ne ake wuridinsa shin kun bamu izinin yi daga hallararku
Tambayoyin da akafi karantawa
- Hukunce-hukunce » Hukuncin istimna’i (yin wasa da al’aura) lokacin larura ga mata
- Hukunce-hukunce » Wadannan abubuwa ne ke zama alamun balaga ga `ya mace da namiji?
- Hukunce-hukunce daban-daban » Shin akwai wasu aiyuka da wuridi da mutum zaiyi domin samun aiki ko
- Hadisi da Qur'an » ?menene fasarar suratul kausar
- Hukunce-hukunce » Shin ya halasta mace ta hana mijinta ya sadu da ita a matsayin sa na wanda baya ruko da addini?
- Hukunce-hukunce daban-daban » na fake da Allah da yawan istigfari da addu’o’i na kuma yi sallar neman arziki sai dai cewa abin bakin cikin tare da haka ban iya cimma muradina ba
- Hukunce-hukunce » Wasiwasi kan alwala da wanka da kuma sallah
- Hukunce-hukunce daban-daban » gameda hakkokin shari'a da ya ratayu kan miji da mata da Allah ai mana karin bayani Menene hukunchi namijin da ba ya iya biyawa matarsa hakkokinta?
- Hanyar tsarkake zuciya » Gwajajjiyar addu’a da aka gwada domin samun daukar ciki da samun zuriya.
- Hukunce-hukunce daban-daban » : ni da matata munyi jima'I muna Dauke da azumi saboda haka menene hukuncin mu?.
- Hukunce-hukunce daban-daban » Hassada da hanyoyin maganceta
- Hukunce-hukunce daban-daban » Tambaya atakaice: ni da matata munyi jima'I muna dauke da azumi saboda haka menene hukuncin mu?.
- Hukunce-hukunce » Adduar nemar aure da farincikiah
- Hukunce-hukunce » wata hanya akebi domin magance waswasi na SHedan?
- Hukunce-hukunce » MAI BARIN SALLAH
Salamu Alaikum wa rahmatullahi wa barakatuhu… ni ina daga cikin daya daga Limaman cikin `daya daga Husainyiyoyi kuma har zuwa yanzu haka ina taklidi da Assayid Kuyi Allah ya tsarkake ruhinsa, amma fa yawancin masu bina salla suna taklidi ne da Assayid Sistani Allah ya wanzar da inuwarsa, da za mu kaddara cewa ranar idin karamar sallah shine ranar Talata kan fatawar Assayid Kuyi sai dai kuma cewa shi wajen Assayid Sistani sai ranar Laraba bisa abinda ya ginu kai na ilimi, wani da masu bina salla wanda yake daga masu Taklidi da Assayi Sistani ya nemi in jasu sallar idin ranar Laraba .
Shinya halasta in yi musu limancin sallar idin Ranar laraba tareda cewa ni na rigaya na sallah tun jiya Talata?
Shinya halasta in yi musu limancin sallar idin Ranar laraba tareda cewa ni na rigaya na sallah tun jiya Talata?
Da sunan Mai rahama Mai jin kai
Zaka yi aiki da taklifinka ne bawai da taklifin masu sallah a bayanka ba.
Allah ne masani.
Daga cikin tambayoyin wanna sashin (Hukunce-hukunce)
- Ta yaya zan zabi malamin da zan yi bahasul karij a hannunsa
- Menene hukuncin aske gashin baki?
- Shin yin taƙlidi da sayyid mahmud hashimi da sayyid muhammad sa’id hakim na sauke nauyi taklifi?
- YA HALASTA A YI AMFANI DA KUDADEN MAUKIBIN HUSAINI A MIKA SU GA HASHADUL SHA’ABI
- Hukuncin istimna’i?
- Ya halasta a aske gemu gabanin cikar kwanaki arba’in daga zaman makokin mamaci?
- Hukuncin macen da take qauracewa mijinta
- Shin komawa zuwa ga shaik wahidul Kurasani cikin mas’alolin ihtiyaɗi wujubi na sauke nauyin taklifi?
- Mene ne matsayarku dangane da batun sabuwar nazariyar marja'iyya shumuliyya (wacce ta game komai da komai
- Shekara nawa ake rainon yara a shari’ance