mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Wasu daga cikin tambayoyi

Tambayoyin da akafi karantawa

Mene ne banbanci tsakanin adalar marja’i da adalar limamin sallolin jam’i?

Salamu Alaikum
Daga cikin sharuddan marja’in da za ai taklidi da shi akwai cewa sai ya zama adali, ma’ana yanada adala haka cikin limamin da za ai sallar bayansa, saboda haka mene ne banbanci tsakanin adalar marja’i da ta limami?

 

 

Da sunan Allah mai rahama mai jin ƙai

 

Babu banbanci face ta fuskanin tsananin adalar lallai adala cikin marja’i tafi tsanani har wasu na cewa lallai ita tsarkakar malakutiyya ce.

Allah ne mafi sani.

Tarihi: [2018/2/3]     Ziyara: [253]

Tura tambaya