mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Adalcin Allah daga cikin madaukakan hadisai

Adalcin Allah daga cikin madaukakan hadisai:

 


ــ عن الحسن بن عليّ الوشّاء، عن أبي الحسن الرضا  7، قال : سألته فقلت : الله فوّض الأمر إلى العباد؟

قال : «الله أعزّ من ذلک ».

قلت : فجبرهم على المعاصي ؟

قال : «الله أعدل وأحكم من ذلک ».

قال : ثمّ قال : قال الله: «يا بن آدم ، أنا أولى بحسناتک منک ، وأنت أولى

بسيّئاتک منّي ، عملت المعاصي بقوّتي التي جعلتها فيک ».

Daga Hassan bn Aliyul washsha'u daga Abu Hassan Rida (as) ya ce: na tambaye shi sai na ce: shin Allah ya fawwala al'amari zuwa ga bayi?

Allah ya buwaya daga haka.

Ya ce: ya tilasta su kan aikata ayyukan savo kenan?

Sai ya ce: Allah shi ne mafi adalci da hikima daga aikata haka.

Ya ce, sannan ya ce: Allah ya ce: ya xan adam ni ne mafi cancanta daga kyawawan ayyukanka daga gareka, kai kuma kai ne mafi cancanta da munanan ayyukanka daga gareni, ka aikata savo da qarfina da na sanya shi cikinka.[1]



[1] Alkafi: m 1 sh 157

Tarihi: [2018/9/16]     Ziyara: [600]

Tura tambaya