mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Shin Sayyada Maryam (as) ita ma tana ganin jinin al’ada kamar saura mata

عن إسماعيل بن عبد الرحمن الجعفي قال: قلت لأبي عبد الله عليه السلام يقول المغيرة بن عمر: ان الحائض تقضى الصلاة كما تقضى الصوم؟فقال: ماله لا وفقه الله ان امرأة عمران نذرت ما في بطنها محررا، والمحرر للمسجد لا يخرج منه أبدا، فلما وضعت مريم " قالت رب انى وضعتها أنثى وليس الذكر كالأنثى " فلما وضعتها أدخلتها المسجد فلما بلغت مبلغ النساء أخرجت من المسجد، فما تجد أياما تقضيه وهي عليها أن يكون الدهر في المسجد

An karbo daga Isma’ail bn Abdur-Rahman Alju’ufi yace: na cewa Abu Abdullah (as) Mugira bn Ammar yana cewa: mace mai haila tana rama sallah kamar yanda take rama azumi? Sai yace: me ya same shi ne Allah baui datar da shi ba hakika matar Imran tayi bakance da abin da yake cikinta yantacce, sannan shi yantacce ga masallaci bai fita daga cikinsa har abada, yayin da ta haifi Maryam sai tace ya ubangiji mace na Haifa shi namiji ba kamar mace yake ba, yayin da ta haifeta sai ta shigar ta ita cikin masallaci yayin da ta zama cikakkiyar mace sai aka fitar da ita daga cikin masallacin, ba ta samu wasu kwanaki da zata rama su ba alhalin ita tana kansa da zamani ya kasance cikin masallaci

Da sunan Allah mai rahama  mai jin kai

Hakika ya zo a hadisi cewa `ya`yan annabawa bassa ganin jinin haila, sannan idan riwayoyi biyu suka karo da juna sai ka dauki wacce tafi rinjaye  don warware matsalar, ka dauki mafi dacewar ta mafi fahimtarwa da abin da ya dace da littafin Allah ya kuma saba da ra’ayin sauran mazhabobi, lallai shiriya tana cikin saba musu.

Tarihi: [2019/5/2]     Ziyara: [521]

Tura tambaya