mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

MENE NE DALILI KAN WAJABCIN TSAYAR DA GEMU


Salamu Alaikum
Tambaya: mene ne dalili kan wajabci tsayar da gemu?

Salamu Alaikum

Tambaya: mene ne dalili kan wajabci tsayar da gemu?

Da sunan Allah mai Rahama mai jin kai

Dalili shi ne Ijma’I da ba’arin wasu nassoshi kamar yanda ya zo cikin hashiyar littafin Mafatihul Jinan sai ka koma ka duba.

Daga cikin litattafan da aka wallafa su cikin wannan babi akwai littafin (Hurmatul Halkil Lihya) na Shaik Dabasi sai ka nemi littafin ka duba  zai wadatar da kai ya kuma isar maka da yardar Allah ta’ala.

Tarihi: [2019/10/19]     Ziyara: [119]

Tura tambaya